Hukumar Kwastam ta Senegal ta ce ta kwato fiye da tan guda na hodar ibilis a kudu maso gabashin kasar, inda ta bayyana shi a matsayin...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, ta cafke wani da ake zargin barawo ne da ya sace wata tirela dauke da tan 35 na man gyada da...
‘Yan fashin tekun Somalia sun sako wani jirgin ruwan dakon kaya mai tutar Bangladesh tare da ma’aikatansa 23 a yau lahadi, bayan da masu jirgin suka...
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya ta amince da karin kudin wutar lantarki da ‘yan kasar ke biya karkashin rukunin A wanda ya fara aiki...
Akalla mutane 7 ne suka mutu a girgizar kasa mafi muni ta baya-bayan da aka samu cikin shekaru 25 a Taiwan, sannan akwai wasu sama da...
Matatar man attajirin Najeriya Aliko Dangote ta fara fitar da albarkatun man fetur din da ta tace, kamar yadda daya daga cikin manyan jami’an kula da...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta baiwa hukumar jin dadin Alhazai ta jihar da kuma hukumar kula da ilimin addinin musulunci gudunmawar kwafin litattafai dubu biyar mai suna...
Rundunar ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro sun ceto ‘yan matan nan 28 da aka sace daga kauyen Kasai da ke karamar hukumar Batsari a jihar...
Gwamnatin jihar Kebbi ta amince da tallafin Naira miliyan daya ga kowane mahajjacin jihar su dubu uku da dari uku da arba’in da hudu domin sauke...
Manchester City da Arsenal sun ɗaga darajar Liverpool a gasar Premier sakamakon canjaras da suka yi babu ci a wasan da suka buga a Etihad. A...
Wasu mutane sun fasa rumbun abincin gwamnati a Jihar Kebbi da ke Unguwar Bayan Kara a Birnin Kebbi a ranar Lahadi. Mutanen da suka fasa rumbun...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya amince da biyan tallafin Naira miliyan daya ga kowane mahajjaci daga jihar don yin aikin Hajjin bana a karkashin...
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad ya amince da biyan kashi hamsin bisa dari na cikon kudaden aikin Hajjin 2024 ga Alhazan jihar. Hakan ya biyo bayan...
Mai martaba Sarkin Kauru a Jihar Kaduna, Alhaji Zakari Ya’u na biyu, ya kara fadakar da al’ummar masarautarsa game da matsalar tsaro, duba da yadda ake ...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa dan Chinan nan FrankGeng Quarong da ya kashe Ummita hukuncin kisa ta hanyar rataya. Mai Shari’a Sunusi Ado...