Daga Ali Muhammad Rabi’u Rukuni na farko na Alhazan Jihar Kwara su 374 ya sauka ƙasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026. Ɗaya daga...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce rukuni na biyu kuma na ƙarshe na Alhazan jihar ya isa Madina lafiya,...
Daga Aliyu Lawal Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya jajanta wa al’ummar yankunan ƙananan hukumomin Bida da Mokwa kan mummunar guguwar iska da ta lalata...
Daga Salihu Tsibiri Bankin Manoma na Kasa (BOA) zai hada gwiwa da Majalisar Wakilai ta Tarayya domin bunkasa amfani da injinan noma a dukkan mazabu 360...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta kammala biyan rarar kuɗaɗe ga maniyyata aikin Hajjin 2026. Daraktan Janar na Hukumar, Alhaji Abubakar...
Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF, ta ƙara faɗaɗa ayyukanta a faɗin Najeriya domin inganta rayuwar yara, musamman waɗanda ke cikin...
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya buƙaci Alhazan jihar da su kasance jakadu nagari yayin zamansu a ƙasa mai tsarki. A yayin jawabin bankwana ga Alhazan...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Kano, ta kai samame yankin Jami’ar Bayero Kano (BUK), inda ta kama...
Rukunin farko na maniyyata 480 daga Jihar Jigawa ya tashi daga Filin Jirgin Sama na Nuhu Muhammadu Sunusi da ke Dutse zuwa birnin Madina na kasar...
Daga Aminu Dalhatu Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Zamfara, CP Ahmad Muhammad Bello, ya gudanar da tarukan tattaunawa da manyan masu ruwa da tsaki da kuma...
Daga Sani Dutsinma Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, ya yi bankwana da rukuni na farko na maniyyata 418 daga jihar da suka tashi zuwa ƙasar...
Daga Bello Wakili Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tawagar Najeriya murna kan bajintar da ta nuna a Gasar Kokawa ta Afirka ta shekarar 2026...