Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar Jigawa ta sanar da kulla haɗin gwiwa da wata gidauniya da ke Makkah a Ƙasar Saudiyya domin...
Daga Khadijah Aliyu Gwamnatin Jihar Kano ta kara kaimi wajen aiwatar da shirin raba ayyukan jinya da musayar aiki wato (TSTS) a cibiyoyin kiwon lafiya na...
Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF, ta ƙara faɗaɗa ayyukanta a faɗin Najeriya domin inganta rayuwar yara, musamman waɗanda ke cikin...
Daga Khadijah Aliyu Yara kimanin 66,446 ne aka yi wa rigakafin cutar shan inna wato polio, a Karamar Hukumar Tarauni, wanda hakan ya zama babbar nasara...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ƙaddamar da aikin yi wa Maniyyata aikin Hajjin 2026 allurar rigakafi. Babban Daraktan Hukumar,...
Daga Khadijah Aliyu Hukumar Kula da Lafiyar Matakin Farko ta Jihar Kano (KSPHCMB) ta gudanar da wani muhimmin taron game da shirye-shiryen tunkarar gamgamin wayar da...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da jerin babura domin kara inganta gwajin cutar tarin fuka (TB) a yankunan karkara, a wani mataki na...
Daga Khadija Kubau Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna tareda haɗin gwiwar kungiyar Sightsavers sun kaddamar da shirin raba magunguna domin kare al’umma daga kamuwa...
Daga Bello Wakili Majalisar Matan Shugabannin Kasashen Afirka OAFLAD ta karrama Uwargidan Shugaban Ƙasar Nijeriya, Oluremi Tinubu sakamakon gudunmawar da take bayarwa wajen bunƙasa ilimin ‘ya’ya...
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamna Umar Namadi ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na ba da kulawa, ƙarfafawa da tallafawa fitattun ‘yan asalin jihar a fannoni daban-daban...
Daga Usman Muhammad Zaria Ma’aikatan lafiya na BKD-HEALTH sun karrama shugaban karamar hukumar Birnin Kudu, Dr. Builder Muhammad Uba, bisa shugabanci nagari da kuma daukar matasa...
Daga Usman Muhammad Zaria An bayyana rashin tsaftar muhalli a matsayin babbar hanyar haddasa matsalolin lafiya a cikin al’umma. Shugaban Karamar Hukumar Birnin Kudu, Dokta Builder...