Daga Adamu Yusuf Kwamishinan Kananan Hukumomi da Masarautu na Jihar Katsina, Alhaji Bashir Tanimu Gambo Dutsin-Ma, ya gina sabbin azuzuwa guda uku tare da...
Jami’ar Karatu daga guda tare da haɗin gwiwar Hukumar kula da gidajen gyaran hali na kasa sun buɗe cibiyar karatu ta farko a yankin Arewa maso...
Cibiyar koyar da dabarun tsara harkokin kuɗi domin dorewar tattalin arziki ta sake jaddada aniyarta na haɗa kai da gwamnati da majalisun dokoki domin inganta yadda...
Gwamnatin Jihar Kwara ta jaddada aniyarta na ƙara ƙarfafa fannin ilimi ta hanyar zuba jari mai ɗorewa da haɗin gwiwa da masu ruwa da tsaki domin...
Daga Aminu Dalhatu Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta yaba wa Ministar Harkokin Mata, Imaan Sulaiman-Ibrahim, bisa jagoranci nagari da kuma ci gaba...
Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF, ta ƙara faɗaɗa ayyukanta a faɗin Najeriya domin inganta rayuwar yara, musamman waɗanda ke cikin...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna matuƙar damuwa kan halin da wasu makarantun gwamnati ke ciki a ƙaramar hukumar Gusau, yana mai...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanar da shirin gina dakunan kwanan dalibai da kuma samar da motocin sufuri ga Jami’ar Jiha da ke Talata...
Daga Usman Muhammad Zaria Minista a Ma’aikatar Ayyuka, Barrista Bello Muhammad Goronyo, ya yi alkawarin shiga tsakani wajen samar da ruwa, hanyoyi da kuma wutar lantarki...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da wani shirin gaggawa na kwanaki 120 da nufin magance manyan matsalolin da ke addabar ɓangaren ilimi a jihar....
Daga Khadijah Aliyu Majalisar Dokokin Jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar da ta kafa cibiyoyin jarabawa da ake amfani da na’urar kwamfuta (CBT) a dukkan kananan...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya jaddada ilimi a matsayin ginshikin ci gaban jihar da makomarta. Ya bayyana haka ne a bikin yaye dalibai karo...