Daga Aliyu Muraki Jam’iyyar PDP a Jihar Nasarawa ta ayyana Dakta Emmanuel Ombugadu a matsayin ɗan takararta na gwamna a zaɓen 2027. Shugaban kwamitin zaɓen fidda...
Daga Khadijah Aliyu Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC, ta bayyana ranar 20 ga watan Yunin 2026 domin gudanar da zaɓen cike gurbi na...
Daga Aminu Dalhatu Jam’iyyar APC a jihar Zamfara ta sanar da waɗanda suka yi nasara a zaɓen fidda gwani na sanatoci a yankuna uku na jihar,...
Jam’iyyar ADC ta buƙaci mata da matasa a Najeriya su fito su shiga harkokin siyasa domin bayar da gudunmawa wajen cigaban ƙasa. Shugaban matasan jam’iyyar na...
Daga Usman Muhammad Zaria Kwamitin Dattawan jam’iyar APC a Jihar Jigawa ya amince da Bola Ahmed Tinubu da Umar Namadi a matsayin ’yan takarar jam’iyar a...
Daga Yusuf Zubairu Kauru Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna sun sake jaddada goyon bayansu ga Shugaban Kasa...
Zaɓen shekarar 2027 a ƙaramar hukumar Kauru a Jihar Kaduna na iya kasancewa wanda zaɓin ‘yan takara da karɓuwarsu a tsakanin al’umma zai fi rinjayar sakamakonsa,...
Daga Khadijah Aliyu Majalisar Dokokin Jihar Kano ta kafa kwamitin mutum 12 domin tantance Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna. Hakan ya biyo bayan karanta...
Masu ruwa da tsaki daga masarautun gargajiya na Kumana da Chawai a Karamar Hukumar Kauru ta Jihar Kaduna sun amince da wani tsarin raba mukamai na...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal, ya umurci dukkan ‘yan majalisar zartaswar jihar da ke son takara a zaben shekarar 2027 da su ajiye...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kano ta zaɓi sabbin shugabanni domin jagorantar harkokin jam’iyyar. Zaɓen, wanda aka gudanar a ranar Talata,...
Daga Aminu Dalhatu Jam’iyyar APC ta gudanar da tarukan zaɓen shugabanni na mazabu da na ƙananan hukumomi cikin nasara a dukkan mazabu 147 da ƙananan hukumomi...