Gwamnatin jihar Kaduna ta fara rabon kayan abinci ga ‘yan gudun hijira sama da dubu daya da ‘yan fashi daji suka raba da gidajensu a karamar...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya rattaba hannu a kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu. Ya sa hannu kan dokar ce a Fadar Shugaban Ƙasa da...
Hukumar Tace Fina-Finai da Ɗab’i ta Kano ce ta ɗauki wannan mataki biyo bayan korafe-korafen da al’umma ke yi a kan shirya fina-finan da ke nuna...
Rundunar sojojin Isra’ila ta ce ta janye daga asibitin al-Shifa da ke birnin Gaza bayan wani samame na tsawon mako biyu, wanda ya yi raga-raga da...
Babbar jam’iyyar adawa ta Turkiyya ta yi iƙirarin samun manyan nasarori a zaɓen da aka yi cikin manyan biranen ƙasar na Istanbul da Ankara. Sakamakon wata...
Akalla ƴan jarida bakwai ne suka jikkata sakamakon hari ta sama da Isra’ila ta kai asibiti a tsakiyar Gaza. Rundunar sojin Isra’ila ta ce ta kai...
Rundunar sojin Najeriya tare da haɗin gwiwar jami’an tsaro sun tartwatsa sansanin ƴan ƙungiyar IPOB da takwararta ta ESNda ke cikin dajin Ezioha a karamar hukumar...
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya ce wasu daga cikin matsalolin da Najeriya ke fuskanta sun samo asali ne tun daga lokacin turawan mulkin mallaka. Obasanjo,...
Yaƙin Badar ya faru ne a 17 ga watan Ramadan a shekara ta biyu bayan hijira, shi ne na farko tsakanin ƙuraishawa da Annabi (SAW), wanda...
Wasu kwamandojin Boko Haram biyu, Ibrahim Muhammed da Auwal Muhammed, sun mika wuya ga sojojin rundunar hadin gwiwa ta MNJTF da ke Monguno a Jihar Borno....
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana riko da tsarin nan na “safe school initiative” a matsayin sirrin da ya sa ba cika samun...
A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al’umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane...
Sakamakon farko na zaben shugaban kasar Senegal na nuna dan takarar jam’iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye ne ke kan gaba, lamarinn da ya sanya magoya bayansa...
Majalisar dattijai ta amince da wani kudirin doka da ke neman a kafa asusun tallafawa masu yi wa kasa hidima (NYSC). Ƙudurin dokar wanda Sanata Yemi...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sa haramcin tafiye-tafiye zuwa ƙasashen waje tsawon wata uku ga ministoci da shugabannin ma’aikatu da hukumomin gwamnati. Shugaban ma’aikata a fadar...