Fasaha
Bankuna Za Su Fara Cirar 0.5% Daga Masu Tura Kudi Ta Intanet
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasar su fara cirar kaso 0.5 cikin 100 na duk kuɗin da aka tura ta intanet a matsayin harajin tsaron kudade ta kafar.
Sanarawar da daraktan kula da tsarin biyan kuɗi Chibuzor Efobi da kuma Daraktan tsare-tsaren na kuɗi Haruna Mustafa suka sa wa hannu ta ce bankuna za su fara zarar wannan kuɗi nan da makonni biyu.
An gabatar da wannan daftarin ga bankunan kasuwanci da kamfanoni masu hada-hadar biyan kuɗi da dangoginsu.
Sanarwa ta bayyana cewa an cimma wannan matsaya ce bayan la’akari da bukatar tabbatar da kudirin dokar yaƙi da satar kuɗi ta intanet ta shekarar 2015.
A cewar CBN, harajin wani yunkurine na tabbatar da dokar inganta tsaron hada-hadar kuɗi ta intanet da aka amince da ita 2024.
Sanarwar ta ce, “Za a fara zarar wannan haraji ne a nan da makonni biyu daga ranar da aka fitar da wannan sanarwa (6 ga Mayu, 2024).”
Sanarwar ta dauke wannan haraji a kan wasu kudaden da aka tura kamar haka:
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai7 days agoADC Ta Kaddamar da Yakin Neman Zabe a Daura, Ta Jaddada Matsayinta Kan Tallafin Man Fetur
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
