Daga Aminu Dalhatu, Gusau Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci zama na 81 na Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya da za a gudanar a birnin...
Daga Bello Wakili, Abuja Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya dawo Najeriya bayan ya wakilci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron shugabannin ƙasashen BRICS karo na...
Daga Isma’il Adamu, Katsina Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, tare da haɗin gwiwar Hukumar Ilimin Firamare ta Jihar Katsina, SUBEB, sun ƙaddamar da...
Daga Aminu Dalhatu, Gusau Hukumar Tsaro Farin kaya ta Najeriya, NSCDC, reshen Jihar Zamfara, ta kama wani mutum mai shekaru 58, Emmanuel Okonkwo, bisa zargin yin...
Daga KHADIJAH ALIYU, Kano Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin jihar da ta tabbatar da kammala aikin faɗaɗa tsarin ban-ruwa na Dam ɗin...
Daga ALI MUHAMMAD RABIU Shirin Ƙarfafa Juriya Ga Sauyin Yanayi A Yankunan Busassun yankuna na Jihar Kwara, KWACReSAL, ya fara gudanar da sa ido da tantance...
Daga Aminu Dalhatu, Gusau Gwamnatin Jihar Zamfara ta daga ranar komawar ɗalibai makaranta a duk makarantun gwamnati da masu zaman kansu a faɗin jihar da makonni...
Asalin hoton,AFP via Getty Images Hukumomi a Philippine sun ce za a iya ɗaukan makonni ko ma watanni kafin tantance mutanen da gobarar jirgin ruwa ta...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Taraba ta sanar da al’umma kama wani da ake zargi da aikata laifukan sojan gona da damfara da kuma karɓar kuɗi ta...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana yau Litinin 18 ga watan Mayu, 2026 a matsayin ranar farko ta watan Zulhijja na shekarar Musulunci...
Hukumar Kare Haƙƙin Dan Adam ta Ƙasa (NHRC) ta yi kira da a ɗauki matakin haɗin kai wajen kare haƙƙin ɗan Adam a Najeriya, inda ta...
A faɗin ƙauyuka da biranen Najeriya, rijistar haihuwa na da matuƙar muhimmanci domin tabbatar da asali, zama ɗan ƙasa, da kuma samun damar amfani da muhimman...
n yi kira ga masu aikin kafafen yada labarai da su riƙa kare martabar ɗan Adam a yayin da fasahar Artificial Intelligence (AI) ke ƙara yaɗuwa...
Hukumar Tace Fina-Finai ta Jihar Kano ta dakatar da wasu jaruman Kannywood biyu, Amina Uba Hassan da Adam Garba, daga dukkan harkokin fim a jihar na...
Cibiyar Kukah Centre for Faith, Leadership and Public Policy ta gabatar da shawarwari da za su taimaka wa gwamnatoci a matakin jiha da tarayya wajen kafa...