Wani ɗan takarar siyasa daga Chanchaga a jihar Neja, Usman Shehu Isa wanda aka fi sani da Usman Dantata, ya ce samar wa matasa ayyukan yi...
Hukumomin lafiya a jihar Katsina sun shiga shirin ko-ta-kwana bayan da aka samu mutum 105 da ake zargin sun kamu da cutar sanƙarau, wadda ake danganta...
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya sake jaddada ƙudirin gwamnatinsa na inganta walwalar ma’aikata, inda ya sanar da shirin kafa kwamiti domin tsara hanyoyin kula da...
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta tsawaita dakatarwar wasu ‘yan majalisa bakwai daga ayyukan majalisa zuwa wani sabon zangon zaman majalisa. An ɗauki matakin ne yayin zaman...
An yi kira ga gwamnatoci a matakai daban-daban da sauran masu ruwa da tsaki da su rungumi sabuwar manhajar “Children First Software (CFS)” domin inganta sa...
Ma’aikatar Harkokin Mata, Yara da Masu Bukata ta Musamman ta jihar Kano ta ceto wani jariri mai watanni 19 mai suna Musa, bayan zargin cin zarafi...
Gwamnatin jihar Nasarawa ta umarci kamfanin Ideal Mines Company da ya dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai nan take tare da ficewa daga wurin aikin da...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Bashir Abdullahi Gusau a matsayin Darakta Janar na Asusun kula da Hanyoyin jihar. Sakataren gwamnatin jihar, Abubakar...
Ƙungiyar ‘Yan Jarida reshen jihar Nasarawa ta sake jaddada aniyarta ta ƙara wa mambobinta ƙwarewa domin su yi gogayya da takwarorinsu na duniya ta hanyar amfani...
Jam’iyyar ADC ta buƙaci mata da matasa a Najeriya su fito su shiga harkokin siyasa domin bayar da gudunmawa wajen cigaban ƙasa. Shugaban matasan jam’iyyar na...
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta shirya ɗaukar matakan zamani domin bunƙasa harkar kiwon dabbobi tare da samar da ayyukan yi ga matasa a jihar. Kwamishiniyar...
An bayyana rasuwar marigayi Barrista Jalul Baba Ahmed a matsayin babban rashi ga iyalansa da ma’aikatan Radio Nigeria Kaduna da kuma abokan arziki da masoyansa. Shugaban...
Jami’ar Karatu daga guda tare da haɗin gwiwar Hukumar kula da gidajen gyaran hali na kasa sun buɗe cibiyar karatu ta farko a yankin Arewa maso...
Cibiyar koyar da dabarun tsara harkokin kuɗi domin dorewar tattalin arziki ta sake jaddada aniyarta na haɗa kai da gwamnati da majalisun dokoki domin inganta yadda...
Mazauna Kano na ci gaba da fama da matsanancin zafi da ya mamaye birnin tare da jefa lafiyar jama’a cikin haɗari. Yanayin zafin da ake fuskanta...