Gwamnatin Najeriya ta ce ƙasar ta fara sayar da ɗanyen mai da tataccen mai da kuɗin ƙasar wato naira. ...
Kwamitin neman karamar hukumar Kanya Babba daga karamar hukumar Babura a Jihar Jigawa,ya mika kundin bayanin neman ga majalisar dokoki...
Kwamitin da ke kula da kwato lambobin motocin gwamnati da wasu ma’aikata suka mallaka ba tare da izini ba a...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi watsi da kudirin dokar tsawaita wa’adin ma’aikatan majalisa da ke neman kara shekarun...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya nuna matuƙar jimamin sa game da ibtila’in haɗarin jirgin ruwan da ya faru a...
Gwamna Aliyu Ahmad na jihar Sokoto ya jagoranci wani ayari daga jihar da suka hada da tsohon gwamnan jihar,...
Ziyarar Shugaba Tinubu zuwa China Ta Yi Nasara, da kuma Shaida Wa ‘Yan Najeriya Mazauna China, Yi Alkawarin don...
Majalisar Dokokin Kano ta amince da ƙarin kasafin kudi na N99bn da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya aike mata domin...
Shugaban Ƙasa Tinubu Ya Ɗauki Matakai Masu Ƙarfi don Magance Samuwar Man Fetur da Farashi a Faɗin Najeriya A...
Daga: Bello Wakili Ministan Tsare-tsare na Lafiya da Walwala ta Jama’a na kasa, Muhammad Ali Pate, ya jaddada muhimmancin...