Ana sa ran jakadan Isra’ila da na Lebanon a Amurka su shiga tattaunawa ta gaba da gaba a Washington naN gaba. Wannan shi ne karon farko...
Hedikwatar Khatam al-Anbiya, wacce ita ce babbar cibiyar da ke kula da daidaita ayyukan rundunonin sojin Iran, ta yi barazanar kai hare-hare kan gidajen jami’an Amurka...
Shugaban Amurka Donald Trump ya aike wa Iran wani daftarin shirin zaman lafiya, inda ya bayyana ƙwarin gwiwar kawo ƙarshen yaƙin da aka shafe kusan wata...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce “muna son tattaunawa da Iran” to amma kuma “babu wanda za mu yi magana da shi,” in ji Trump a...
Daga Bashir Meyere Majalisar Dattawa ta tabbatar da naɗin Mista Taiwo Oyedele a matsayin Ministan kasa,. Kafin nadin nasa, Mista Taiwo ya kasance Babban Mataimaki na...
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya ce ƙasarsa a shirye take ta taimaka wajen “sauƙaƙa tattaunawa” tsakanin Pakistan da Afghanistan bayan da rikici ya barke...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano, Jibril Ismail Falgore, ya miƙa ta’aziyyarsa ga Gwamnatin Jihar Kano, ’yan kasuwa da mazauna birnin Kano da gobarar da ta auku...
Hukumar Abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya (WFP), tare da haɗin gwiwar Gidauniyar Mastercard, kuma Self Help Africa ke aiwatarwa, sun ƙaddamar da cibiyar busar da...
Wata ƙungiya ta waɗanda laifukan da attajirin nan na Amurka Jeffery Epstein da aka kama da ayyukan lalata suka shafa, sun soki ma’aikatar shari’ar ƙasar, bayan...
Rundunar Sojin Sudan ta Kudu ta bai wa fararen hula da ƙungiyoyin agaji da ma’aikatan Majalisar Ɗinkin Duniya wa’adin sa’o’i 48 su bar yankunan da ke...
Libya ta ayyana kwanaki uku na zaman makoki na kasa bayan mutuwar Babban Hafsan Sojojin kasar Mohammed al-Haddad da manyan jami’an soji hudu a wani hatsarin...
Jami’ai sun ce mutane sama da dubu 500 ne kawo yanzu aka tursasawa barin muhallansu a Thailand da kuma Cambodia a yayin da rikicin kan iyaka...