Jami’ar Karatu daga guda tare da haɗin gwiwar Hukumar kula da gidajen gyaran hali na kasa sun buɗe cibiyar karatu ta farko a yankin Arewa maso...
Dan takarar kujerar wakilan tarayya mai neman wakiltar ƙananan hukumomin Mobbar da Abadam da Guzamala da Kukawa a Jihar Borno, Mohammed Abba Kyari, ya yi alkawarin...
Daga Aminu Dalhatu Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta yaba wa Ministar Harkokin Mata, Imaan Sulaiman-Ibrahim, bisa jagoranci nagari da kuma ci gaba...
Daga Salihu Tsibiri Bankin Manoma na Kasa (BOA) zai hada gwiwa da Majalisar Wakilai ta Tarayya domin bunkasa amfani da injinan noma a dukkan mazabu 360...
Daga Sani Dutsinma Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, ya kaddamar da sabuwar kasuwar kayan lambu ta zamani da aka gina a Birnin Kebbi, domin cika...
Hukumar kula da kamfanonin Sadarwa ta kasa ta umurci kamfanonin sadarwar wayar hannu a Najeriya da su biya diyya ga kwastomomin da suka fuskanci matsalar...
Wata cibiyar kasuwanci ta yanar gizo da ke da hedikwata a Amurka, mai suna EFS, ta tallafa wa sama da zawarawa da masu ƙaramin ƙarfi 100...
Wasu manyan shugabannin siyasa daga jihar Enugu sun bayyana cikakken goyon bayansu ga sake zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Shugabannin, ƙarƙashin jagorancin gwamnan...
Daga Aliyu Lawal Majalisar Dokokin Jihar Neja ta amince da kudirin dokar daidaita ayyukan Baban bola da masu kasuwancin karafa da aka fi sani da ‘yan...
Daga Nasir Malali ’Yan Kasuwar Albasa a Najeriya sun dakatar da fitar da albasa zuwa Jamhuriyar Ghana sakamakon wani sabani da aka samu. A cikin wata...
Kungiyar Gwamnonin Nijeriya ta bayyana damuwarta kan harin ta’addanci da aka kai daren Asabar a wasu al’umma uku na Tunga-Makeri, Konkoso da Pissa a Jihar Niger,...
By Adamu Yusuf Bikin kasuwar duniya dake ci a Jihar Kaduna ya kasance mai tarihi yayin da Rukunin kamfanonin Dangote ya gudanar da Rana ta...