Labarai
Gini Ya Fado Kan Mutane 11 A Kano

Wani gini ya fado kan ma’aikata suna tsaka da aikin gini a unguwar Kuntau da ke Karamar Hukumar Gwale a Jihar Kano a safiyar Juma’a.
Akalla mutane 11 lamarin ya rutsa da su, kuma yanzu haka Jami’an Hukumar Kashe Gobara ta Kano na ci gaba aikin ceto domijb da zakulo su.
Mutane biyu daga ciki da aka samu nasarar kubutar da su dai na nan da ransu, kuma tuni aka garzaya da su asibiti domin ba su agajin gaggawa.

Khadijah Aliyu/Wababe
-
Ilimi6 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai5 days agoGwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
-
Labarai21 hours ago
Dakarun Soji Sun Ceto Mutane 23 Tare Da Kama Lakurawa Hudu
-
Labarai23 hours ago
NWDC Ta Sanya Tsaro A Matsayin Babban Fifikon Ta
