Daga Aliyu Lawal Wani maigadi a garin Minna na Jihar Neja ya yi batan dabo da ’ya’yan ubangidansa su biyu. Bincike ya nuna cewa lamarin ya...
Daga Bello Wakili Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, ya amince da ɗaukar masu kula da dazuzzuka (Forest Guards) guda 1,000 a Jihar Oyo, tare da ba da...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Hukumar Kwastam ta Najeriya ta bukaci ƙara ƙarfafa haɗin kai tsakanin ta da kafafen yaɗa labarai domin inganta wayar da kan jama’a, tsaron...
Daga Isma’il Adamu Tsohon Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamna Dikko Radda kan Shirin Ci gaban Al’umma, Nura Aliyu, ya shiga hannun ’yan sanda bisa zargin...
Daga Khadijah Aliyu Gwamnatin Jihar Kano ta kammala shirye-shiryen horas da matasa dubu ɗaya kan dabarun inganta rayuwa da sana’o’in dogaro da kai domin bunƙasa rayuwarsu...
Daga Khadijah Aliyu Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta yi wa kwamandojinta na Kananan Hukumomin jihar 44 karin matsayi a wani biki da aka gudanar a...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya kaddamar da wata runduna ta musamman mai suna Violent Crime Response Unit (VCRU)...
Daga Aminu Dalhatu Hukumar Tsaro da Kiyaye Haddura ta Kasa, NSCDC, reshen jihar Zamfara, ta gabatar da wani mutum mai shekaru 33 da haihuwa bisa zargin...
Daga Nasiru Malali Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya, Dr Muhammad Sa’ad Abubakar NSCIA, ya yi kira ga...
Daga Abdullahi Jalaluddeen Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Kano, ta kai samame yankin Jami’ar Bayero Kano (BUK), inda ta kama...
Daga Aminu Dalhatu Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Zamfara, CP Ahmad Muhammad Bello, ya gudanar da tarukan tattaunawa da manyan masu ruwa da tsaki da kuma...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi kira da a ƙara ƙaimi wajen bai wa sojoji goyon baya tare da ƙarfafa haɗin gwiwa domin magance matsalolin...