Connect with us

Labarai

Isra’ila Ta Kashe Mata Fiye Da Dubu 10 A Gaza – MDD

Published

on

Sama da mata 10,000 ne aka kashe a Gaza tun bayan fara yaƙi a Gaza, a cewar wani sabon rahoto na ƙungiyar mata na Majalisar Ɗinkin Duniya.

Ƙungiyar ta ce a daidai lokacin da yaƙin ke cika watanni shida da fara wa, “ya ci gaba da zama yaƙi a kan mata”.

Cikin matan 10,000 da aka kashe, ƙungiyar ta agaji ta ce mata 6,000 sun bar yara marayu 19,000 a baya.

Yaƙin ya ɗaiɗaita waɗanda suka tsira, ya mayar da wasu kuma zawara da kuma faɗa wa yunwa, in ji rahoton.

Ya ƙara da cewa sama da mata da ‘yan mata miliyan ɗaya ba su da abinci, ruwan sha, wuraren bahaya ko kuma auduga, inda cutuka ke ci gaba da yaɗuwa a cikin yanayin da suke rayuwa.

Ma’aikatar lafiya karkashin ikon Hamas a Gaza, ta ce sama da Falasɗinawa 33,843 ne aka kashe tun watan Oktoba

Labarai

Labarai2 days ago

Muna Tare Da Gwamnatin Bola Tinubu – Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa

Gamayyar Kungiyoyin MatasanJihohin Arewa Na 19 Sun Ce ko kadan ba sa goyon bayan Zanga-zangar, domin Barazana ce Ga Tsaron...

Labarai2 days ago

‘Yansanda Sun Sake Kama Masu Zanga-Zanga 70 A Uganda

An kama masu zanga-zanga da dama wadanda suka halarci wani haramtaccen gangami da aka gudanar a Kampala babban birnin Uganda,...

Labarai2 days ago

Sojoji Sun Yi Wa Masu Shirin Zanga-Zanga Gargadi

Rundunar Tsaron Najeriya ta gargadi masu shirin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa a Najeriya ta ce sojoji ba za su...

Labarai2 days ago

Olympics: ‘Yan Matan Najeriya Za Su Kara Da Na Brazil

A yau Alhamis ne ƙungiyar Super Falcons ta ‘yan ƙwallon matan Najeriya za su kara da takwarorinsu na Brazil a...

Labarai2 days ago

Sanatocin Arewa Sun Jinjinawa Tinubu Bisa Amincewa Da Kafa Hukumar Raya Arewa Maso Yamma

Kungiyar Sanatocin Arewa ta yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bisa rattaba hannu kan kudirin hukumar raya yankin Arewa maso...

Labarai2 days ago

Gwamnatin Jigawa Ta Amince Da Bukatar Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi

Majalisar zartaswar jihar Jigawa ta amince da bukatar hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar, na gudanar da zaben kananan...

Labarai2 days ago

Shugaba Tinubu Ya Rattaba Hannu Kan Kudirin Dokar Hukumar Raya Arewa Maso Yamma

Shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu  kan kudirin doka don hanzarta samar da ci gaba a shiyyoyin kasar nan....

Labarai3 days ago

Za’a Fara Wasannin Olympics A Faransa

Yayin da ake dab da fara gasar wasannin motsa jiki ta bazara wato Olympic, ta shekarar 2024 a birnin Paris...

Labarai3 days ago

‘Yan Jaridan Kenya Za Su Yi Zanga-Zangar Adawa Da Cin Zalin ‘Yansanda

Ƴanjarida a ƙasar Kenya za su gudanar da zanga-zanga a faɗin ƙasar domin nuna adawa da zargin cin zalin da...

Labarai3 days ago

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Rabon Tallafi Ga Kananan ‘Yan Kasuwa A Jigawa

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bukaci matasa da su guji yin zanga-zanga a kasa. Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ne ya...

Mafi Shahara