Ma’aikatar lafiya ta Hamas a Gaza ta ce an kashe Falasdinawa 34,789 a yankin tun ranar 7 ga watan Oktoba, bayan da Isra’ila ta ƙaddamar da...
Sama da mata 10,000 ne aka kashe a Gaza tun bayan fara yaƙi a Gaza, a cewar wani sabon rahoto na ƙungiyar mata na Majalisar Ɗinkin...
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sahun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra’ila makamai. Cikin wata takarda...
Rundunar sojojin Isra’ila ta ce ta janye daga asibitin al-Shifa da ke birnin Gaza bayan wani samame na tsawon mako biyu, wanda ya yi raga-raga da...
Akalla ƴan jarida bakwai ne suka jikkata sakamakon hari ta sama da Isra’ila ta kai asibiti a tsakiyar Gaza. Rundunar sojin Isra’ila ta ce ta kai...
Hukumar ƴan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya a Gaza ta ce Isra’ila ta hanata shigar da kayan agaji a arewacin Gaza inda ake fama da...
Falasɗinawa sun fara azumin Ramadan yayin da ake ci gaba da gwabza faɗa a yankin tsakanin dakarun Isra’ila da sojojin Hamas kuma babu wata alamar cewa...
Ahmad al-Ghuferi ya tsira daga bam ɗin da ya kawar da iyalansa daga duniya. Lokacin da wani hari ya hallaka iyalai da ƴan’uwansa su 103 a...
Shugaba Biden ya ce akwai fatan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza nan da Litinin mai zuwa. Kalaman shugaban Amurkan na zuwa ne yayin da rahotanni...