Daga Khadijah Aliyu Shugaban Hukumar Kula da Hanyoyi da Tsaron Ababen Hawa ta Jihar Kano, (KAROTA), Faisal Mahmud Kabir, ya sake jaddada kudirinsa na inganta dangantaka...
Daga Aminu Dalhatu Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayar da sabbin babura guda goma domin ayyukan tsaro ga Ofishin ’Yan Sanda na Gusau ta Tsakiya da nufin...
Rundunar Sojin Sudan ta Kudu ta bai wa fararen hula da ƙungiyoyin agaji da ma’aikatan Majalisar Ɗinkin Duniya wa’adin sa’o’i 48 su bar yankunan da ke...
Daga Isma’il Adamu Hukumar Shige da Fice ta kasa ta ceto mutane 22 da aka yi yunkurin safararsu, a yankin kan iyakar Zango da ke Jihar...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kebbi ta kama wani mutum mai suna Hamza Abdullahi Sama, mazaunin unguwar KCC a Birnin Kebbi, bisa zargin damfarar sama da...
Kwamishiniyar Harkokin Mata, Yara da Masu Bukata ta Musamman ta Jihar Kano, Hajiya Amina Abdullahi Sani, ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan mutane bakwai da aka...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Kasa (NSCDC) ta yi bitar ayyukanta na shekarar 2025 a Jihar Jigawa, inda ta bayyana manyan nasarori...
Daga Usman Muhammad Zaria Kungiyar Tsoffin Sojoji reshen jihar Jigawa ta samu tallafin sama da naira miliyan 40 a wajen taron kaddamar da Gidauniyar Tallafawa Kungiyar...
Daga Alhassan Usman Sashen Ayyuka na Tarayya, da ke Yanki na 4 a Bauchi, na Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) wato Zone D, ya kwace kayayyakin...
Daga Usman Sani Kwamandan Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Civil Defence (NSCDC) a Jihar Kaduna, Panam Musa Buba, ya bayar da umarnin tura jami’an tsaro a...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya aike da wata tawaga mai ƙarfi zuwa Burkina Faso domin tattauna batun matuƙan jirgin saman sojojin Najeriya da ake riƙe...
Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Lagos ta ba da umarnin tsare wani jirgin ruwan dakon kaya, da matuƙinsa da sauran ma’aikatansa 20 bayan kama...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Jigawa ta bayyana damuwa kan jinkirin shari’a wajen gurfanar da masu laifin...
Daga Aliyu Lawal Karamar Hukumar Agwara da ke Jihar Neja ta ce za ta ci gaba da hada kai da Gwamnatin Tarayya ta Jiha Neja wajen...
Daga Aliyu Muraki Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa ya ce gwamnonin Arewa sun amince su sayi na’urorin zamani na tsaro da kuma daukar matasa aiki...