Gwamnatin Gwamna Nasir Idris a jihar Kebbi, yace sun kashe biliyoyin kudade daga ranar 29 ga watan Mayu, 2023 don rage dimbin radadin da al’ummarta...
Hukumar Alhazai ta Najeriya, ta ce aƙalla maniyyatan Najeriya 51,447 ne za su sauke farali a aikin Hajjin bana a ƙasar Saudiyya. Shugaban hukumar, Malam Jalal...
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya kaddamar da rabon kayan abinci na Ramadan karo na hudu ga mabukata da marasa galihu a kananan hukumomin...
Hukumar Tace Fina-Finai da Ɗab’i ta Kano ce ta ɗauki wannan mataki biyo bayan korafe-korafen da al’umma ke yi a kan shirya fina-finan da ke nuna...
Wasu mutane sun fasa rumbun abincin gwamnati a Jihar Kebbi da ke Unguwar Bayan Kara a Birnin Kebbi a ranar Lahadi. Mutanen da suka fasa rumbun...
Babbar jam’iyyar adawa ta Turkiyya ta yi iƙirarin samun manyan nasarori a zaɓen da aka yi cikin manyan biranen ƙasar na Istanbul da Ankara. Sakamakon wata...
Attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun Gidauniyar Aliko Dangote, ya ƙaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar Musulmi su dubu 10 a Jihar Kano, jiharsa...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya kara adadin kuɗin da bankunan kasuwanci za su mallaka a matsayin jari zuwa Naira biliyan 500. CBN, ya ce dole...
Yaƙin Badar ya faru ne a 17 ga watan Ramadan a shekara ta biyu bayan hijira, shi ne na farko tsakanin ƙuraishawa da Annabi (SAW), wanda...
Gwamnatin Tarayya ta sa hannu kan wata yarjejeniyar gina cibiyar samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa da hasken rana da za ta samar da...
Wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar jihar Sokoto da safiyar yau Litinin ta yi sanadin ƙonewar shaguna da dama a ɓangaren masu sayar da...
Sabon Shugaban Hukumar Kwastam a Jihar Kebbi, Kwanturola Iheanacho Ernest Ojike, ya bi umarnin Shugaban Hukumar na kasa Bashir Adewale Adeniyi, na sake bude kan...
Hukumar kwastam ta mayar da Tirela shidda na buhunan abinci da ta kama a Kongolam da ke kan iyakar Katsina da Jamhuriyar Nijar a a karamar...
Gwamnatin Najeriya ta karɓo rancen dala biliyan 1.3 domin kammala aikin titin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Maraɗi da ke Jamhuriyyar Nijar. Bayanin hakan na kunshe...
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin buɗe iyakokin kan tudu da na sama da ke tsakanin Najeriya da Jamhuriyar Nijar tare da ɗage duk wasu...