Liverpool ta bi sahun Manchester United da Chelsea a fafutukar neman sayen matashin danwasan tsakiya na Benfica Joao Neves, mai shekara 19, dan Portugal, wanda kwantiraginsa...
Kocin Najeriya Jose Peseiro ya sanar da kammala aikinsa da tawagar Super Eagles. Kocin ɗan asalin Portugal ya bayyana hakan ne a shafinsa na X da...
Gwamnan jihar River Siminalayi Fubara ya karrama golan Najeriya, Stanley Nwabali sakamakon bajintar da ya nuna gasar kofin ƙasashe Afirka ta Afcon da aka kammala makon...