Labarai
Gwamnatin Kaduna Ta Dakatar Da Bikin Ranar Samun ‘Yancin Kai
Daga Usman Sani, Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanar da dakatar da bikin cika shekaru 66 da samun ‘yancin kan Najeriya, wanda aka tsara gudanarwa a ranar 1 ga Oktoba.
A cikin wata sanarwa da Kwamishinan Yaɗa Labarai da Al’adu, Ahmed Maiyaki, ya fitar, ya ce dakatarwar ta fara aiki nan take.
Sanarwar ta bayyana nadamar duk wata matsala ko rashin jin daɗin da matakin ka iya haifarwa, tare da gode wa jama’a da duk masu ruwa da tsaki bisa haɗin kai, fahimta da goyon bayan da suke bayarwa.
Fassara: Shafii Abubakar Wababe
-
Labarai4 days agoHukumar Alhazai Ta Jigawa Ta Bayyana Alhininta Bisa Rasuwar Suleiman Usman
-
Fasaha3 days agoNASENI Ta Ƙarfafa Horar da Sana’o’i da Fasahar Jiragen Sama Marasa Matuki a Kaduna
-
Labarai3 days agoNSCDC Ta Kama Wanda Ake Zargi Da Safarar Mutane A Zamfara
-
Labarai2 days agoGwamna Uba Sani Ya Ce Bunƙasa Ƙwarewa Na Da Muhimmanci Ga Farfaɗo Da Tattalin Arziki
-
Labarai2 days agoGwamnatin Zamfara Ta Nuna Damuwa Kan Ƙaruwar Hare-Haren ’Yan Bindiga
-
Labarai2 days agoGwamnatin Tarayya Ta Ɗauki Matakan Gaggawa Bayan Tabbatar da Ebola a Birnin Tarayya
-
Labarai2 days agoTajudeen Zai Bayyana Rahoton Ayyukan Tinubu Cikin Kwanaki 14
-
Labarai2 days ago’Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi da Fashi da Makami A Kano
