Connect with us

Labarai

Mutun Uku Sun Rasu A Wani Turmutsitsi A Gidan Gwamnatin Neja

Published

on

Daga Aliyu Lawal, Minna

Mutane uku sun rasa rayukansu sakamakon turmutsitsi da ya auku a harabar Gidan Gwamnatin Jihar Neja da ke Minna.

Dubban mutane daga sassa daban-daban na jihar ne suka yi tururuwa zuwa Gidan Gwamnatin talatar nan domin nuna rashin goyon bayansu ga wani shirin zanga-zangar da ake zargin wasu matasa zasu gudanar dangane da mutuwar wasu ma’aikatan hakar ma’adinai talatin da bakwai da ke hannun hukuma.

Sai dai wasu majiyoyi sun bayyanawa Wakilinmu dake Minna cewa, mutane da dama sun je Gidan Gwamnatin ne domin karɓar tallafin kuɗi har naira dubu goma wanda Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umar Bago ya bayar.

Yawancin mutanen da suka yi tururuwa zuwa wurin waɗanda suka haɗa da maza da mata da yara da matasa ciki har da wasu matan aure da ƙananan yara wurin ya kasa ɗaukar adadin mutanen wanda daga bisani ya haifar da turmutsitsi.

Rahotanni sun ce wasu daga cikin mutanen da suka samu raunuka na ci gaba da samun kulawar likitoci a wata cibiyar lafiya da ke Minna.

Duk ƙoƙarin da wakilinmu yayi na ji ta bakin Babban Sakataren Yaɗa Labaran Gwamnan Jihar Neja Bologi Ibrahim domin samun ƙarin bayani kan lamarin ya ci tura.

Fassara: Hauwa’u Muhammad Lawal

Labarai

Ilimi1 day ago

KANO: Ungogo Ta Ƙaddamar da Shirin Shigar da Yara Makaranta

Daga Khadijah Aliyu Ƙaramar Hukumar Ungogo ta Jihar Kano ta ƙaddamar da wani shirin wayar da kan jama’a domin shigar...

Labarai1 day ago

Jihar Naija Ta Dauki Matakan Gaggawa Sakamakon Bullar Cutar Ebola A Abuja

Daga Aliyu Lawal Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Nijar ta sanya Cibiyar Ayyukan Gaggawa ta Lafiyar Jama’a (PHEOC) cikin shirin ko-ta-kwana,...

Labarai2 days ago

Gwamnatin Tarayya Ta Ɗauki Matakan Gaggawa Bayan Tabbatar da Ebola a Birnin Tarayya

Daga Bello Wakili  Gwamnatin Tarayya ta fara aiwatar da matakan gaggawa na kare lafiyar jama’a,  bayan tabbatar da bullar cutar...

Labarai2 days ago

Gwamnatin Jigawa Ta Amince Da Fitar Da Naira Biliyan 1.4 Ga Mazabu

Daga Usman Muhammad  Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kashe sama da naira biliyan 1.4 wajen aiwatar da ayyukan mazabu...

Fasaha2 days ago

Jigawa Ta Ware Naira Miliyan 380 Don Samar da Wutar Lantarki a Cibiyoyin ICT

Daga Usman Muhammad Zaria  Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da kashe sama da naira miliyan 380 wajen samarwa...

Labarai2 days ago

’Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi da Fashi da Makami A Kano

Daga ABDULLAHI JALALUDDEEN, KANO Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da aikata fashi da...

Labarai2 days ago

2027: Ombugadu Ya Yi Alƙawarin kawo Ƙarshen Rashin Tsaro

Daga ALIYU MURAKI, LAFIA Ɗan takara a zaɓen gwamnan Jihar Nasarawa na jam’iyyar PDP, Dr. Emmanuel Ombugadu, ya yi alƙawarin...

Labarai2 days ago

Tajudeen Zai Bayyana Rahoton Ayyukan Tinubu Cikin Kwanaki 14

Daga BELLO WAKILI, Abuja Shugaban Majalisar Wakilai ta Najeriya, Dr. Abbas Tajudeen, ya ce zai bayyana cikakken rahoton nasarorin da...

Labarai2 days ago

Gwamnatin Zamfara Ta Nuna Damuwa Kan Ƙaruwar Hare-Haren ’Yan Bindiga

Daga AMINU DALHATU Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana matuƙar damuwarta kan ƙaruwar hare-haren ’yan bindiga a wasu sassan jihar a...

Kasuwanci2 days ago

APC Ta Ce Kebbi Na Tare da Tinubu Dari-bisa-Dari

Daga SANI DUTSINMA Babban Daraktan Yaƙin Neman Zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Sanata Abdulazeez Yari, ya ce...

Mafi Shahara