Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi kira da a ƙara ƙaimi wajen bai wa sojoji goyon baya tare da ƙarfafa haɗin gwiwa domin magance matsalolin...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara ta ce ta samu nasarori a ƙoƙarinta na yaƙi da ta’addanci, inda ta ceto wasu da aka sace tare da...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce tsofaffin dokokin haraji na zamanin mulkin mallaka sun talauta ‘yan Najeriya, yana mai cewa sabbin gyare-gyaren da gwamnatinsa ta...
Hukumar tsaro ta NSCDC a jihar Kwara ta gargadi masu aikata laifuka da masu lalata kadarorin gwamnati da su kauce wa jihar. Sabon kwamandan hukumar, Abbas...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da wani shirin gaggawa na kwanaki 120 da nufin magance manyan matsalolin da ke addabar ɓangaren ilimi a jihar....
Ana sa ran jakadan Isra’ila da na Lebanon a Amurka su shiga tattaunawa ta gaba da gaba a Washington naN gaba. Wannan shi ne karon farko...
Hukumar kula da harkokin kiwon lafiya a matakin farko ta kasa, wato Community Health Practitioners Registration Board of Nigeria (CHPRBN), ta jaddada aniyarta na samar da...
Shekaru saba’in da biyar ba ƙaramin buri ba ne ga kowace hukuma, kuma ga Hukumar Rediyon Tarayya ta Najeriya (FRCN), wannan yana nuna tafiya mai cike...
Darakta Janar na Radio Nijeriya FRCN, Dr Mohammed Bulama, ya bayyana cewa gidan rediyon zai ci gaba da zama wata muhimmiyar murya wajen haɗa kan al’ummar...
Majalisar Dattawa ta Najeriya ta sake jaddada aniyarta na haɗa kai da ƙwararrun masu ilimin harkokin wasanni domin dawo da ƙasar kan gaba a nahiyar...
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da kwamitin jagoranci na Open Government Partnership (OGP) domin ƙarfafa gaskiya, riƙon amana da kuma inganta shugabanci mai haɗa kowa da...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na ƙarfafa haɗin gwiwa da tabbatar da cewa abincin da aka canza halitta (GMOs) da...
Shugabannin ƙananan hukumomi na jam’iyyar APC a yankin Kwara Ta Tsakiya sun amince gaba ɗaya da Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq a matsayin ɗan takarar Sanata mai wakiltar...
Sojojin Najeriya sun jaddada ƙudirinsu na inganta walwala da tsaron kuɗi ga jami’ansu ta hanyar shirye-shiryen jin daɗi da kariya. Darakta-Janar na Hukumar harkokin kudi ta...
Rundunar tsaro ta farin Kaya wato Civil defense reshen Jihar Zamfara ta ce ta tura jami’anta 365 domin tabbatar da zaman lafiya da tsaro yayin bikin...