Gwamnatin Tarayyar Nigeria ta bayyana aniyarta na ƙaddamar da wani sabon shiri na kyauta da zai taimaka wajen fitar da ‘yan ƙasa daga talauci cikin tsari...
Jam’iyyar ADC reshen jihar Katsina ta zaɓi sabbin shugabanninta, inda aka zaɓi Alhaji Mohammed Rimi a matsayin shugaban jam’iyyar na jihar, sai Mansur Mu’azu a matsayin...
Mataimakin Sakataren Jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Abdulkareem Abubakar Kana, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar Sanatan Nasarawa ta Yamma a zaɓen 2027. Farfesa Kana...
Wasu manyan shugabannin siyasa daga jihar Enugu sun bayyana cikakken goyon bayansu ga sake zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Shugabannin, ƙarƙashin jagorancin gwamnan...
Gwamnatin jihar Zamfara ta umurci hukumomin tsaro da su tsaurara matakai kan masu karya dokokin hanya a faɗin jihar. Sakataren gwamnatin jihar, Abubakar Mohammad Nakwada, ne...
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya kai ziyara ga sojojin da suka jikkata a wani aikin yaki da ta’addanci a Kaiama, tare da bayar da tallafin...
Majalisar Dokokin jihar Kano ta bukaci a gudanar da cikakken bincike kan aikin daukar malamai da hukumar SUBEB ta jihar ta yi, saboda zargin samun kura-kurai...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi kira da a ƙara ƙaimi wajen bai wa sojoji goyon baya tare da ƙarfafa haɗin gwiwa domin magance matsalolin...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara ta ce ta samu nasarori a ƙoƙarinta na yaƙi da ta’addanci, inda ta ceto wasu da aka sace tare da...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce tsofaffin dokokin haraji na zamanin mulkin mallaka sun talauta ‘yan Najeriya, yana mai cewa sabbin gyare-gyaren da gwamnatinsa ta...
Hukumar tsaro ta NSCDC a jihar Kwara ta gargadi masu aikata laifuka da masu lalata kadarorin gwamnati da su kauce wa jihar. Sabon kwamandan hukumar, Abbas...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da wani shirin gaggawa na kwanaki 120 da nufin magance manyan matsalolin da ke addabar ɓangaren ilimi a jihar....
Ana sa ran jakadan Isra’ila da na Lebanon a Amurka su shiga tattaunawa ta gaba da gaba a Washington naN gaba. Wannan shi ne karon farko...
Hukumar kula da harkokin kiwon lafiya a matakin farko ta kasa, wato Community Health Practitioners Registration Board of Nigeria (CHPRBN), ta jaddada aniyarta na samar da...
Shekaru saba’in da biyar ba ƙaramin buri ba ne ga kowace hukuma, kuma ga Hukumar Rediyon Tarayya ta Najeriya (FRCN), wannan yana nuna tafiya mai cike...