Dan takarar kujerar wakilan tarayya mai neman wakiltar ƙananan hukumomin Mobbar da Abadam da Guzamala da Kukawa a Jihar Borno, Mohammed Abba Kyari, ya yi alkawarin...
Hukumar Raya Kogin Neja ta Ƙasa ta zargi wani shugaban ƙungiyar ma’aikata da haddasa rikici domin dakile binciken zargin almundahanar kuɗi da ake yi masa. Manajan...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta ce ta samu gagarumin ci gaba wajen ƙarfafa mata da kare haƙƙin yara da tallafa wa marasa galihu. Kwamishiniyar harkokin mata da...
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya isa Nairobi, babban birnin Kenya gabanin taron ƙoli na Afirka da Faransa da za a shafe yini biyu ana yi....
An gudanar da sallar jana’izar wata mahajjaciya daga Jihar Taraba, Hajiya Dado Hammadu, a Filin Jirgin Sama na Aliyu Mustapha da ke Yola, bayan rasuwarta sakamakon...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda, ya nuna gamsuwa da yadda aka shirya da kuma tattara jama’a domin tantance masu neman takara a zaɓen cikin...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa dakarun Rundunar Hadin Gwiwa ta Operation Fansan Yamma bisa nasarorin da suka samu a hare-haren da suke kai...
Ƙungiyar Sakatarorin Gudanarwa ta Jihar Taraba (TASEF) ta yi kira ga Gwamna Agbu Kefas da ya aiwatar da tsarin kashi 75% da 25% wajen naɗa Manyan...
Gwamnatin Jihar Kwara ta jaddada aniyarta na ƙara ƙarfafa fannin ilimi ta hanyar zuba jari mai ɗorewa da haɗin gwiwa da masu ruwa da tsaki domin...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta kama wani mutum mai suna Idrisu Musa bisa zargin kashe ɗan uwansa Muhammed Haruna da matarsa Habiba Muhammed a ƙauyen...
Gwamnatin Jihar Niger ta sake jaddada aniyarta ta ƙarfafa haɗin gwiwa da rundunar soji da sauran hukumomin tsaro domin inganta tsaro, zaman lafiya da ingantaccen gudanar...
Hukumar kula da kamfanonin Sadarwa ta kasa ta umurci kamfanonin sadarwar wayar hannu a Najeriya da su biya diyya ga kwastomomin da suka fuskanci matsalar...
Ukraine ta gayyaci jakadan Isra’ila a ƙasar, bayan da Kyiv ta zargi Isra’ilar da sayen abin da ta kira hatsin sata daga yankunan Ukraine da Rasha...
Shugabar Ma’aikatan Jihar Kano, Hajiya Bilkisu Shehu Maimota, ta jaddada kudirinta na aiwatar da gyare-gyare a ma’aikatar gwamnati domin inganta aiki yadda ya kamata. Ta bayyana...
Uwargidan Shugaban Kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta ƙaddamar da shirin samarda Abinci na Ƙasa a yankin Arewa maso Gabas, domin magance matsalar ƙarancin abinci mai gina...