Wata ƙungiyar agaji mai suna Islamic Society of Eggon-land (ISE) ta bai wa fursunoni da ke Cibiyar Gyaran Hali ta Wamba kayan abinci na sahur da...
Gwamnatin Jihar Kwara ta miƙa kayan aikin asibiti da na jinya ga asibitin harabar Osi a jami’ar Jihar Kwara a wani ɓangare na ƙudirin ta na...
Majalisar Nigeria Union of Journalists (NUJ) reshen Jihar Niger ta taya Gwamnan jihar, Mohammed Umar Bago, murnar cika shekaru 52 da haihuwa. A cikin saƙon taya...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi kakkausar Allah-wadai da harin ‘yan bindiga na ta’addanci da aka kai ƙauyen Dutsin Dan-Ajiya da ke Ƙaramar Hukumar Anka, wanda ya...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta ƙara tsaurara matakan tsaro a Gundumar Bui da ke Ƙaramar Hukumar Arewa, bayan wani hari na satar shanu da ya...
Ministan Tsaro na Ƙasa, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, bisa sayo motoci masu sulke, jiragen sa-ido marasa matuƙa...
’Yan jam’iyyar APC a Jihar Kwara sun fito da yawa domin halartar fara Taron Gunduma (Ward Congress) na jam’iyyar da aka gudanar a sassa daban-daban na...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi kira da a kara karfafa hadin gwiwa da abokan hulda na ci gaba da sauran masu ruwa da tsaki domin magance...
Majalisar Dattawa ta tabbatar da kudurinta na ci gaba da bai wa Hukumar Tsaro da Leken Asiri ta Kasa cikakken goyon baya domin ta gudanar da...
Ƙungiyar Kiristoci ta Nijeriya reshen Jihar Niger State ta yi watsi da dokar Hisbah da Majalisar Dokokin Jihar Niger ta amince da ita kwanan nan. Ƙungiyar...
Gwamnatin Tarayya, ta hannun Hukumar Raya Yankin Arewa maso ta fara aikin sake gina gadar Namnai da ta rushe a Jihar Taraba. Wannan babbar hanya mai...
Firaiministan Isra’ila ya buƙaci cire dukkan sinadarin uranium da aka samar daga Iran a matsayin wani ɓangare na yarjejeniyar Nukiliya da ƙasar. Benjamin Netanyahu ya faɗi...
Kungiyar Gwamnonin Nijeriya ta bayyana damuwarta kan harin ta’addanci da aka kai daren Asabar a wasu al’umma uku na Tunga-Makeri, Konkoso da Pissa a Jihar Niger,...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano, Jibril Ismail Falgore, ya miƙa ta’aziyyarsa ga Gwamnatin Jihar Kano, ’yan kasuwa da mazauna birnin Kano da gobarar da ta auku...
Ƙungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah ta Nijeriya (MACBAN) ta soki matakin da Majalisar Dokokin Amurka ta ɗauka na shirin ayyana ƙungiyar a matsayin ƙungiyar ta’addanci ta...