Majalisar Kasa Kan Abinci da Gina Jiki, wacce Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ke jagoranta, ta kafa wani kwamiti na Musamman Kan Kudi domin tsara tsarin...
Kwamitin Majalisar Dattawa kan Asusun Jama’a ya kira tsofaffin shugabannin NNPCL da shugabannin yanzu domin su bayyana dalla-dalla kan hanyoyin amfani da naira tiriliyan 210 a...
Babban Kotun Jihar Kwara dake Ilorin, karkashin jagorancin Alƙali Ahmed Aliyu Gegele, ta yanke wa mutane biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya. Masu laifi, Abubakar Sodiki...
Majalisar Dokokin Jihar Kano (KNHA) ta fara shari’ar tsige Mataimakin Gwamna Aminu Abdulsalam bayan tuhumar aikata manyan laifuka, amfani da mukamin wajen fa’ida ta kansa, da...
Uwargidan Gwamnan Jihar Kebbi, Hajiya Zainab Nasare-Nasir, ta yi kira ga mutane masu arziki da su dauki darasi daga aikin agaji na Alhaji Tukur Wasoso, saboda...
Sojojin Najeriya sun karɓi motocin Vanquisher Light Armoured Personnel Carriers da aka kera a cikin ƙasa daga kamfanin sarrafa makamai na kasa (DICON). A yayin bikin...
Shugaban Jami’ar Tarayya dake Gusau (FUGUS), Farfesa Tukur Adamu, ya bayyana shirin kafa Cibiyar Bincike da Rubuce-Rubuce kan Tarihi da Al’adu na Zamfara. Farfesa Adamu ya...
Gwamnatin Jihar Kwara ta bai wa masu harkar sufuri a jihar tabbacin ci gaba da kare muradunsu da jin daɗinsu. Kwamishinan Sufuri na jihar, Lafia Korasabi,...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayar da umarnin dakatar da duk wani tsarin karbar kuɗaɗen shiga ta tsabar kuɗi a faɗin jihar, domin ƙarfafa tsarin...
Gwamnatin Tarayya na faɗaɗa tare da ƙarfafa Rijistar Tallafin Jama’a ta Ƙasa National Social Register domin tabbatar da cewa an tantance gidaje marasa ƙarfi a faɗin...
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bayar da umarnin gaggauta kafa wani kwamitin bincike mai ƙarfi domin gano musabbabin gobarar da ta tashi a Makarantar Nurul...
Hukumar Kula da Ci gaban Kiwon Lafiyar Matakin Farko ta Jihar Taraba ƙarƙashin Shirin IMPACT, ta ƙaddamar da rarraba kayan aikin lafiya da babura ga jami’an...
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta amince da kudurin kasafin kudin kananan hukumomi na shekarar 2026, inda ta amince da sama da Naira biliyan 152 ga kananan...
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya ce ƙasarsa a shirye take ta taimaka wajen “sauƙaƙa tattaunawa” tsakanin Pakistan da Afghanistan bayan da rikici ya barke...
Majalisar Dattawa ta bukaci tawagar tattalin arzikin gwamnati da ta tsara hanya mai ma’ana domin komawa tsarin kasafin kuɗi da ya fi mayar da hankali kan...