Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Kano, ta samu gagarumar nasara a shekarar 2025, inda ta kama mutane 1,389 da ake...
Cibiyar Noma a Yankunan Busassu (Centre for Dryland Agriculture – CDA) ta Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta haɗa gwiwa da Ƙungiyar Ci Gaban Mata Manoma (Women...
An yi kira ga ƙwararrun ma’aikatan kafafen watsa labarai da su riƙa kiyaye ƙa’idojin aikin jarida tare da tabbatar da sahihanci da daidaito wajen ruwaito abubuwan...
An yi kira ga Kiristoci a jihar Kwara da su yi amfani da ni’imomin da Allah Ya hore musu wajen inganta rayuwar sauran al’umma, musamman masu...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya mai ba shi shawara ta musamman kan daidaita manufofi kuma Shugabar Sashen Daidaita Ayyukan gwamnati, Hajiya Hadiza Bala-Usman, murnar...
Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Nijeriya (NUJ), Reshen Jihar Kaduna, ta karrama Daraktar Asibitin Kula da Cututtukan Kwakwalwa na Tarayya da ke Kaduna, Farfesa Aishatu Yusha’u Armiya’u,...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya (ASUU), reshen Jami’ar Jihar Sakkwato (ASUU-SSU), ta zargi Mataimakin Shugaban Jami’ar (Vice-Chancellor) da kin bin umarnin Gwamnan Jihar Sakkwato game da...
Asibitin Kula da masu lalurar kwakwalwa da ke Kaduna na Jagorantar Sauye-Sauren Lafiyar ƙwaƙwalwa a Arewacin Najeriya — Farfesa Aishatu Armiya’u Ta Bayyana Muhimman Nasarori a...
Daga Abdullahi Shettima Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya karɓi Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda suka tattauna...
Daga Abdullahi Shettima Gwamnatin Jihar Kaduna ta nesanta kanta daga rahoton da jaridar Sahara Reporters ta wallafa, wanda ya zargi gwamnatin jihar da gaza wajen magance...
Gwamnatin Jihar Kwara ta jaddada kudirinta na ba da ingantaccen kulawa da kuma ƙarfafa matakan rigakafi ga waɗanda suka tsira daga cin zarafin jima’i da na...
A ci gaba da aikace-aikacen yaki da ta’addanci da laifuffuka a fadin Jihar Taraba karkashin Operation Lafiya Nakowa, sojojin Runduna ta 6 ta Sojan Nijeriya /...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya bayyana cewa hangen nesansa na ƙarfafa masana’antu a jihar shi ne domin ƙirƙirar ayyukan yi da kuma inganta rayuwar...
A wani sabon yunƙuri na inganta haƙƙin yara da walwalarsu, Hukumar kula da kananan yara ta MDD wato UNICEF tare da haɗin gwiwar Hukumar Wayarda kan...
Shugaban Karamar Hukumar Nasarawa da ke Jihar Kano, Yusuf Shuaibu Imam, ya yi kira ga mazauna yankin da su ziyarci ofisoshin Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta...