Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da rabon takin zamani da sauran muhimman kayan noma domin tallafa wa manoma a kakar noman rani a faɗin...
A wani yunkuri na ƙarfafa shirin rigakafin yau da kullum, Hukumar Kula da Lafiyar Matakin Farko ta Jihar Kano ta gudanar da wata ganawa ta musamman...
Mahukuntan jami’ar Bayero Kano sun sanar da haramta duk wasu bukukuwan “signing-out” da kuma amfani da rigunan kammala karatu ba tare da izini ba a harabar...
Kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya NUJ reshen jihar Kebbi, ta yi watsi da ikirarin da tsohon shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), AbdulWaheed Ibrahim Umar ya...
Gwamnatin jihar Kwara ta baiwa kungiyoyin mata a fadin jihar da su taka rawar gani wajen gudanar da ayyukan ci gaban al’umma don karfafa daidaito, hada...
Gwamnatin jihar Kaduna da karamar hukumar Birnin Gwari sun jaddada aniyarsu na karfafa hadin gwiwa domin kare rayuka da dukiyoyi a yankin. Shugaban karamar hukumar Birnin...
An buɗe sabuwar Gadar TRC da aka gina a wurin tashar samar da wutar lantarki ta ruwa mai ƙarfin megawatt 6 (6MW) a Challawa, domin amfanin...
Wata ƙungiyar agaji mai suna Islamic Society of Eggon-land (ISE) ta bai wa fursunoni da ke Cibiyar Gyaran Hali ta Wamba kayan abinci na sahur da...
Gwamnatin Jihar Kwara ta miƙa kayan aikin asibiti da na jinya ga asibitin harabar Osi a jami’ar Jihar Kwara a wani ɓangare na ƙudirin ta na...
Majalisar Nigeria Union of Journalists (NUJ) reshen Jihar Niger ta taya Gwamnan jihar, Mohammed Umar Bago, murnar cika shekaru 52 da haihuwa. A cikin saƙon taya...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi kakkausar Allah-wadai da harin ‘yan bindiga na ta’addanci da aka kai ƙauyen Dutsin Dan-Ajiya da ke Ƙaramar Hukumar Anka, wanda ya...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta ƙara tsaurara matakan tsaro a Gundumar Bui da ke Ƙaramar Hukumar Arewa, bayan wani hari na satar shanu da ya...
Ministan Tsaro na Ƙasa, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, bisa sayo motoci masu sulke, jiragen sa-ido marasa matuƙa...
’Yan jam’iyyar APC a Jihar Kwara sun fito da yawa domin halartar fara Taron Gunduma (Ward Congress) na jam’iyyar da aka gudanar a sassa daban-daban na...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi kira da a kara karfafa hadin gwiwa da abokan hulda na ci gaba da sauran masu ruwa da tsaki domin magance...