Shugaban Ƙaramar Hukumar Tarauni ta Jihar Kano, Alhaji Ahmed Ibrahim Muhammad Sekure, ya kaddamar da rabon kayan makaranta ga sama da ɗalibai 9,000 na ajin Firamare...
Amfani da kadarorin masana’antu na ƙasa yadda ya kamata zai ƙara samun kuɗaɗen waje (foreign exchange) tare da samar da guraben ayyukan yi a Najeriya. Wani...
Abubuwan sha masu ƙara ƙarfi, waɗanda aka fi sani da energy drinks ko energizers, na ƙara samun karɓuwa a faɗin Nijeriya, inda Jihar Kano ke fuskantar...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Kwamishinan ‘Yan Sanda, Usman Musa Shugaba, wanda shi ne Babban Jami’in Tsaron ‘Yan Sanda na Shugaban Ƙasa (CPSO), murnar...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya bayyana matuƙar baƙin cikinsa kan harin ‘yan ta’adda da aka kai wa wasu al’ummomi a Karamar Hukumar Borgu ta...
Mun sami labarin rasuwar tsohon Kwamishinan Ilimi na Jihar Kaduna, Malam Suleiman Lawal Jarman Kauru. Malam Suleiman Lawal, mai shekaru 78, ya rasu a daren Asabar,...
An kammala kasuwar baje kolin mata ta tsawon kwanaki huɗu, wadda Ma’aikatar Harkokin Mata, Yara da Masu Buƙata Ta Musamman ta Jihar Kano ta shirya, inda...
Rundunar tsaro ta haɗin gwiwa da ta ƙunshi Sojojin Nijeriya, Hukumar Tsaron Farin Ciki (DSS), ’Yan Sanda da sauran hukumomin tsaro, ta hallaka ’yan bindiga 150,...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya amince da sake buɗe dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu a faɗin jihar. Sanarwar sake buɗe makarantun, wadda...
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta yi kira ga malaman manyan makarantu mallakar jihar da ke yajin aiki da su janye yajin aikin da suke gudanarwa, domin bai...
An shawarci Musulmi da su kula da maganganunsu tare da tabbatar da cewa suna faɗar gaskiya a kowane lokaci. Limamin Masallacin Darul-Khair da ke Ilorin, Jihar...
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta kaddamar da rabon kuɗaɗe har Naira miliyan sittin ga matasa dari shida da aka horas a sana’o’i daban-daban a ƙarƙashin shirin koyon...
An bukaci mazauna Rukunin gidajen Harmony da ke jihar Kwara da su ƙara ƙaimi wajen biyan bashin lamunin gidajensu (mortgage), domin bai wa wasu ma damar...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta karɓi jimillar ƙorafe-ƙorafe 12,446 daga watan Janairu zuwa Disamba na shekarar 2025. Mataimakin Babban Kwamandan Hukumar, Sheikh...
Fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar Zamfara, Sheikh Tukur Sani Jangebe, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta ɗauki matsalar rashin aikin yi a matsayin...