Ilimi
Lahadi Za A Yi Babbar Sallah A Nijeriya – Sarkin Musulmi
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Saad Abubakar ya ayyana yau Juma’a 7 ga watan Yuni 2024 a matsayin ranar daya ga watan ZULHIJJA.
A wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban kwamitin ba da shawara kan harkokin addini, Farfesa Sambo Wali Junaidu ya ce ranar Lahadi 16 ga watan Yuni 2024 daidai da kalandar Musulunci 10 ga Zulhijja za ta kasance ranar Sallar Edil Kabir ta bana.
NASIR MALALI/Wababe
-
Ilimi6 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai5 days agoGwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
-
Labarai21 hours ago
Dakarun Soji Sun Ceto Mutane 23 Tare Da Kama Lakurawa Hudu
-
Labarai23 hours ago
NWDC Ta Sanya Tsaro A Matsayin Babban Fifikon Ta
