Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya bayyana hukumar kula da shige da fice ta Najeriya a matsayin matakin farko na tsaro wajen kare rayuka...
Fadar mai alfarma sarkin Musulmi, ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan da maraicen Juma’ar nan a Sakkwato. Cikin wata sanarwa da Mai Alfarma Sarkin...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Saad Abubakar ya ayyana yau Juma’a 7 ga watan Yuni 2024 a matsayin ranar daya ga watan ZULHIJJA. A wata sanarwa...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Saad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulmin kasar nan da su fara neman ganin jinjirin watan SHAWWAL 1445AH, gobe Litinin...