Rundunar ƴan sanda a jihar Nasarawa ta cafke wasu matasa uku kan zarginsu da haɗa baki don yunƙurin yin garkuwa da kawun ɗaya daga cikinsu. Cikin...
Mutane goma ne suka mutu a lokacin da wasu jirage masu saukar ungulu na sojojin Malaysia biyu suka yi karo da juna, yayin wani atisaye da...
Gwamnatin jihar Kwara ta binne duk wani naman dabbobin da ake zargi yana dauke da guba don gujewa sayarwa mutane a kusa da Kwalejin Kolejin Koyon...
Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Sagir Adamu, ya ce asibitin koyarwa na Aminu Kano ya gudanar da dashen koda sama da dari daya daga...
Shugaban hukumar leken asiri ta kasar Isra’ila, Manjo-Janar Aharon Haliva, ya yi murabus saboda harin da ba a taba ganin irinsa ba da kungiyar Hamas ta...
Hukumomi sun kwashe kimanin mutune dubu sittin daga gidajensu da ke Guangdong, yayin da mamakon ruwan saman da aka shafe kwanaki ana yi ya janyo ambaliyar...
An buɗe taron yini biyu kan yaƙi da ta’addanci a ƙasashen Afirka da ke gudana a Abuja, babban birnin Najeriya. Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ne ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a harin kasuwar kauyen Sokoto da ya yi sanadin...
Mazauna kauyen Yar’Gwanda dake karamar hukumar Tsanyawa ta Kano suna zaman jimami sakamakon rasuwar wani tsoho mai shekaru 60 mai suna Malam Danjuma da...
Liverpool ta koma ta biyun teburin gasar Premier, bayan da ta ci Fulham 3-1 a Craven Cottage wasan mako na 34. Liverpool ce ta fara...
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta samar da matakan kare lafiyar jama’a a daidai lokacin da ake ta yayata jita-jitar sayar da naman Sa me guba...
Cibiyar tabbatar da zaman lafiya da sasantawa ta ce tana ganawa da manyan abokan hulda da masu ruwa da tsaki a duk fadin kasar a wani...
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Mairiga Aliyu Katuka a matsayin shugaban Hukumar kula da kasuwannin shinko na kasa. Wata sanarwa da mai...
Kungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Afirka ta Yamma ECOWAS ta ware Dala miliyan 25 da zimmar yaƙi da ta’addanci a ƙasashen Najeriya, da Nijar, da Mali,...
A safiyar Juma’a 19 ga watan Afrilun 2024, al’ummar masarautar Sansani da ke karamar hukumar Gassol a jihar Taraba suka wayi gari da mummunan labarin kisan...