Gwamnatin Jihar Neja ta ba da umarnin hana motocin da suka fito daga Maje hawa gadar Dikko. Gwamnan jihar Mohammed Umar Bago ya ba da umarnin...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya yi alkawarin aiwatar da wasu tsare-tsare da za su bunkasa noma da sauran abubuwan da suka shafi bunkasa noma...
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Jigawa ta tsaida ranar 30 ga watan Janairu a matsayin ranar karshe ta rajistan maniyatan aikin hajjin bana. Darakta Janar...
Uwargidan shugaban kasa Sanata Oluremi Bola Ahmed Tinubu ta kai ziyarar ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi bisa rasuwar mahaifiyarsa da dansa. Sanata Oluremi Tunubu wadda ta...
Gwamnatin Jihar Zamfara tare da hadin gwiwar sauran abokan hulda za su fara aikin gyaran cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko guda 144 a fadin...
Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja daga birnin Accra na kasar Ghana, inda ya shaida bikin rantsar da sabon shugaban kasar John Dramani Mahama. A...
Hukumar Fansho ta Jihar Jigawa ta biya sama da Naira Biliyan daya da rabi ga mutane 609 da suka yi ritaya daga aiki bayan...
Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Nasir Idris, ya amince da fitar da Naira miliyan 585 domin biyan kudin karatu na ‘yan asalin jihar 100 da ke karatu...
Kwamishinan ‘Yan sandan Jihar Kano, Salman Dogo Garbaya ja hankalin jami’an rundunar jihar su 272 da suka sami karin girma da su kasance masu kishin...
Gwamnatin jihar Kwara ta yi tanadin sufuri kyauta ga daliban da suke komawa makaranta bayan hutun Kirsimeti da na sabuwar shekara domin saukaka musu tsadar...
Hedikwatar Kungiyar Miyetti Allah ta Kasa ta yi Allah-wadai da kisan shugaban kungiyar reshen jihar Katsina da aka zaba a watannin baya, Alhaji Sirajo Ahmadu...
Hukumar Shirya Jarabawar Kammala Sakandare Ta Afirka Ta Yamma WAEC, Ta fitar da sabon tsarin da zai bai wa dalibai damar sake zama rubuta jarabawa...
Jami’an da ke tsaron gabar tekun Tunisia sun tsamo gawarwakin ‘ƴan cirani 27 bayan nutsewar jirgin ruwan da suke ciki, a lokacin da suke ƙoƙarin...
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya rusa majalisar zartaswar jihar nan take. Gwamnan ya kuma sallami sakataren gwamnatin jihar Barista Mohammed Uban Doma Aliyu daga...
Wata Kotu a Jamhuriyyar Congo ta zartas da hukuncin kisa kan wasu Sojoji 13 bayan samunsu da laifuka masu alaƙa da kisan kai da sace...