Shugaba William Ruto na Kenya ya yi watsi da dokar fadada haraji da majalisar dokoki ta amince da ita, abin da ya haifar da zanga-zanga a...
Uwargidan gwamnan jihar Kwara, Ambasada Olufolake AbdulRazaq, ta shawarci dalibai da su guji shaye-shayen miyagun kwayoyi, tare da gujewa dukkan wani nau’in tu’ammali da kwaya. Uwargidan...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirin ta na kashe sama da Naira biliyan 3 wajen gina sabbin azuzuwa a fadin kananan hukumomin jihar 44. Gwamna Abba...
Kungiyar likitoci ta Kenya ta ce adadin wadanda suka mutu, sanadiyar zanga-zangar karin kudin hajari da gwamnatin kasar ta sanar, ya karu zuwa 13. Shugaban kungiyar...
An gudanar da jana’izar mataimakin shugaban jami’ar Usman Danfodio da ke Sakkwato, Farfesa Yusuf Sa’idu, wanda ‘ƴan bindiga suka halaka a ranar Litinin. Daya daga cikin...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya bada Riyal 100 a matsayin goron Sallah ga mahajjata jihar su 1,298. Amirul Hajj na jihar kuma mai martaba...
Rukunin farko na alhazan jihar Kebbi, ya sauka filin jirgin saman Ahmadu Bello da ke Birnin Kebbi da yammacin Asabar. Jirgin mai suna flynas da ya...
Shugaban Vladimir Putin ya gargaɗi Koriya ta Kudu kan abin da ya kira “babban kuskure” idan ta sake ta aika wa Ukraine makamai a yaƙin da...
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Dr. Festus Keyamo, ya kaddamar da aikin gina filin jiragen sama na Gusau a jihar Zamfara, kan kudi naira biliyan sittin da...
Kwamishinan yada labarai matasa da wasanni na jihar Jigawa, Alhaji Sagir Musa Ahmed ya bada kyautuka ga kungiyoyin wasanni da suka yi fice a gasar wasan...
A kokarin da take na inganta rayuwar al’umma, Majalisar Karamar Hukumar Kauru da ke Jihar Kaduna ta raba kayayyakin abinci na miliyoyin Naira ga marasa galihu....
Gwamnatin Jihar Jigawa tace ta kwace dazukan gwamnati a hannun jama’a, za kuma a bada aron su ga jama’a domin yin noma. Gwamna Umar Namadi ya...
Wata gobara da ta tashi a wani gidan ma’aikata da ke garin Mangaf na kasar Kuwait, ta hallaka mutane 41, kamar yadda mataimakin firai ministan kasar...
Hukumar Alhazai ta jihar Kwara ta jajantawa iyalan wasu alhazai biyu da suka rasu a birnin Madina na kasar Saudiyya. A cikin wata sanarwa da sakataren...
Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta yamma, Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar ya fara rabon shanu 380 ga mazabun siyasa 147 a kananan hukumomi 14 na jihar....