Labarai
Kotu Ta Yankewa Dan Chinan Da Ya Kashe Ummita Hukunci
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa dan Chinan nan FrankGeng Quarong da ya kashe Ummita hukuncin kisa ta hanyar rataya.
Mai Shari’a Sunusi Ado Ma’aji ya yanke hukuncin ne bayan tabbatar da hujjojin da masu gabatar da kara suka yi a gaban kotun.
Idan za’a iya tunawa a ranar 16 ga watan satumban 2022 ne Frank Geng ya hallaka Ummita a Unguwar jambulo dake jihar ta Kano.
-
Ilimi5 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai6 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai7 days agoADC Ta Kaddamar da Yakin Neman Zabe a Daura, Ta Jaddada Matsayinta Kan Tallafin Man Fetur
-
Labarai6 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai6 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai6 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Ilimi7 days agoZamfara Ta Kaddamar Da Shirin Shigar Da Yara Makaranta
-
Labarai6 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
