Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa dan Chinan nan FrankGeng Quarong da ya kashe Ummita hukuncin kisa ta hanyar rataya. Mai Shari’a Sunusi Ado...
Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umaru Radda ya sa hannu kan dokar da za ta haramta wa ’yan kasuwa da kamfanoni boye kayan abinci. Gwamnan ya kuma...