Sama da mata 10,000 ne aka kashe a Gaza tun bayan fara yaƙi a Gaza, a cewar wani sabon rahoto na ƙungiyar mata na Majalisar Ɗinkin...
Farmakin Rundunar Sojin Saman Najeriya a maboyar ‘yan ta’addar ISWAP ya hallaka sama da kwamandojin ‘yan bindiga 30 a kauyen Kolleram da ke gabar tafkin Chadi,...
Jami’ar Usman Danfodiyo Sokoto ta ce za ta yaye dalibai dubu ashirin da biyu da dari tara da talatin da biyu wadanda suka yi nasarar...
Gwamnan jihar Umar Namadi ya fara wani gagarumin ziyarar gani da ido zuwa kasar Habasha tare da wata babbar tawaga da ta hada da manyan...
Gwamna Dikko Radda ya kaddamar da motoci masu sulke 10 domin yaki da ’yan bindiga da sauran masu tada kayar baya a Jihar Katsina. Kamfanin Dillancin...
Jam’iyyar APC a jihar Kano ta ce za ta ɗauki mataki kan ɓangaren da ya sanar da dakatar da tsohon gwamnan jihar kuma shugaban jam’iyyar APC...
Hukumar Kwastam ta Senegal ta ce ta kwato fiye da tan guda na hodar ibilis a kudu maso gabashin kasar, inda ta bayyana shi a matsayin...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, ta cafke wani da ake zargin barawo ne da ya sace wata tirela dauke da tan 35 na man gyada da...
‘Yan fashin tekun Somalia sun sako wani jirgin ruwan dakon kaya mai tutar Bangladesh tare da ma’aikatansa 23 a yau lahadi, bayan da masu jirgin suka...
Hukumar Zakka da Waƙafi ta Jihar Zamfara Fata Ga Marasa Galihu Da Kawo Canji A Rayuwar Jama’a Daga Abdullahi Musa A ‘yan makonnin da suka gabata...
Mai martaba Sarkin Kauru ta jihar Kaduna Alhaji Zakari Ya’u Usman ya bukaci jama’ ar yankin su hada kai suyi aiki tare don dakile matsalar tsaron...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga daukacin ‘yan Najeriya da su hada kansu su dukufa wajen gina kasa mai inganci. Shugaban ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ba da tabbacin a shirye ta ke na tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin ‘yan kasa kafin, lokacin...
Rundunar tsaron farin kaya ta Najeriya, reshen jihar Kano, ta kammala dukkan shirye-shiryen tsaro da suka dace domin gudanar da bukukuwan karamar Sallah lafiya a...
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kebbi, Chris Aimionowane, ya umurci, jami’an ‘yan sanda su ci gaba da aikin su na tabbatar da tsaro kafin da kuma...