Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce kusan yara miliyan 5.4 ‘yan kasa da shekaru biyar a yankin arewa maso yamma...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta jaddada aniyar ta na hada kai da ofishin kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF domin samun nasarar aiwatar...
Kungiyar mata ‘yan jarida ta Najeriya (NAWOJ) reshen jihar Kano, ta yi alkawarin hada kai da gwamnatin jihar Kano domin horar da mambobinta da taimakawa wajen...
Kungiyar matan Jami’an Sojojin Najeriya ta yi kira ga gwamnatin tarayya da gwamnatocin Jihohi da su samar da ingantattun hanyoyin inganta rayuwar matasa ta hanyar koyon...
Kungiyar kiristocin Najeriya reshen jihar Neja (CCN) ta yaba da martanin gaggawar da gwamna Umar Mohamed Bago ya yi kan fashewar tankar da ta afku a...
Majalisar zartaswa ta jihar Jigawa ta amince da bukatar hukumar Alhazai ta jihar na naira biliyan uku da miliyan dari uku da sittin a matsayin lamuni...
Al’ummar kauyen Babawa da ke karamar hukumar Gezawa a Kano sun shiga cikin firgici bayan da aka tsinci wani mutum mai kimanin shekaru 45 a cikin...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta samar wa Alhazan Jiha katafaren masauki na alfarma a kusa da Harami da ke Makkah. Babban...
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da kudin aikin Hajjin shekarar 2025. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Mataimakiyar...
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Abdul’azeez Yari Abubakar, ya bayar da naira miliyan 23 da kuma buhuna 105 na kayan abinci ga wadanda lamarin harin sama da...
Gwamna Mallam Umar Namadi ya kaddamar da Cibiyar Al’amuran Addinin Musulunci a kauyen Babbar Riga dake karamar hukumar Malam-Madori a jihar Jigawa. Cibiyar wacce aka ginata...
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa kan fashewar tankar mai da ta yi sanadin mutuwar mutane sama da 80 tare da jikkata wasu da dama a...
Gwamnatin Jihar Neja ta ba da umarnin hana motocin da suka fito daga Maje hawa gadar Dikko. Gwamnan jihar Mohammed Umar Bago ya ba da umarnin...
Hukumar Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta bayyana damuwa kan bullar wata sabuwar kungiya mai suna Achad Life Mission International. A wata sanarwa da Babban...
Majalisar dattawan na shirin yin amfani da bangaren zartaswa na gwamnati kan gaggauta samarda kwakkwaran jari ga babban bankin bayar da lamunin gidaje na gwamnatin tarayya...