Gwamnatin jihar Kwara ta yi tanadin sufuri kyauta ga daliban da suke komawa makaranta bayan hutun Kirsimeti da na sabuwar shekara domin saukaka musu tsadar...
Hedikwatar Kungiyar Miyetti Allah ta Kasa ta yi Allah-wadai da kisan shugaban kungiyar reshen jihar Katsina da aka zaba a watannin baya, Alhaji Sirajo Ahmadu...
Hukumar Shirya Jarabawar Kammala Sakandare Ta Afirka Ta Yamma WAEC, Ta fitar da sabon tsarin da zai bai wa dalibai damar sake zama rubuta jarabawa...
Yau shugaba Bola Tinubu zai tashi daga Abuja zuwa Accra babban birnin jamhuriyar Ghana domin halartar bikin rantsar da zababben shugaban kasar John Dramani Mahama a...
Dakarun rundunar hadin gwiwa dake aiki a Arewa maso Yamma, samamen Fansan Yamma sun gudanar da sintiri a kauyen Bamamu da ke karamar hukumar Tsafe a...
Wani babban jami’in Hamas ya bayyanawa BBC jerin sunayen mutane 34 da kungiyar Falasdinawan ta yi garkuwa da su wanda ta shirya sakowa a matakin farko...
Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun wanke wasu ƴan Najeriya mata guda uku da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi. Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ce ta fitar...
Kwamitin rabon tallafin watan Ramadan na tsohon gwamnan jihar Zamfara, Dr Abdul’azeez Yari Abubakar ya ce an tsara shirye-shirye domin samun nasarar rabon kayan tallafin watan...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da nadin karin masu ba da shawara na musamman guda 5. Hakan na kunshe ne cikin...
An bukaci ‘yan Najeriya da su halarci zaman nasiha kafin rungumar aikin tarbiyyar yara domin samun nasarar samun iyali. Wata kwararriyar kare hakkin yara kuma...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne da ba a tantance adadinsu ba, sun kai farmaki ga Alhaji Lawal Black Farm da wasu kauyukan Fulani...
Al’ummar musulmin jihar Taraba sun gudanar da karatun kur’ani mai tsarki tare da gudanar da addu’o’i na musamman ga gwamna Agbu Kefas da al’ummar jihar...
Jami’an da ke tsaron gabar tekun Tunisia sun tsamo gawarwakin ‘ƴan cirani 27 bayan nutsewar jirgin ruwan da suke ciki, a lokacin da suke ƙoƙarin...
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya rusa majalisar zartaswar jihar nan take. Gwamnan ya kuma sallami sakataren gwamnatin jihar Barista Mohammed Uban Doma Aliyu daga...
Wata Kotu a Jamhuriyyar Congo ta zartas da hukuncin kisa kan wasu Sojoji 13 bayan samunsu da laifuka masu alaƙa da kisan kai da sace...