Wata budurwa ta harbe kanta har lahira da bindiga mallakar maitaimakin babban sufeton ‘yan sanda a harabar wani ofishin ‘yan sanda da ke California. Matashiyar,...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Babban Birnin Tarayya Abuja ta bukaci maniyyatan da ke son a mayar musu da kudaden aikin Hajji da suka biya sakamakon...
Babbar kotun jihar Kano ta amince da bada belin shahararriyar yar Tiktok din nan mai suna Murja Ibrahim Kunya. A hukuncin da ya yanke a...
Sakamakon farko na zaben shugaban kasar Senegal na nuna dan takarar jam’iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye ne ke kan gaba, lamarinn da ya sanya magoya bayansa...
Hukumar Alhazai ta Kasa NAHCON ta bukaci maniyyatan aikin Hajjin bana da su biya karin Nera Miliya Daya da Dubu Dari Tara kan kudaden da suka...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sakin yara ‘yan makaranta dari biyu da tamanin da bakwai 287 da aka yi garkuwa da su daga Kuriga da...
Mataimakin shugaban ƙasar Tanzaniya, Phillip Mpango ya yi barazanar sauka daga muƙaminsa saboda matsalar ƙarancin ruwan sha da aka daɗe ana fama da ita a lardin...
Kakakin Majalisar Ghana ya ki amincewa da sahale nadin wasu sabbin ministoci bisa kafa hujja da cewa har sai shugaban kasar Nana Akufo-Addo ya sanya hannu...
Daliban Jami’ar Jihar Nasarawa 3 ne ake fargabar sun mutu sakamakon turmutsitsin da ya faru a lokacin rabon tallafin shinkafa da gwamnatin jihar ta bada a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ceto wani dan kasar Sin wato China ami suna PengChao Zhang da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da shi...
Masu bincike sun kai samame gidan shugabar majalisar dokokin kasar Afrika ta Kudu, bisa zargin da ake mata na cin hanci da rashawa, wanda hakan ya...
Gwamnatin Jihar Borno ta amince da kashe naira miliyan dubu daya domin horar da malaman makarantun firamare a fadin kananan hukumomi ashirin da bakwai na jihar....
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da rabon kayan abinci ga marasa lafiya da ke kwance a asibitocin gwamnati dake fadin jihar. Kwamishinan Yada Labarai na Jihar...
Shugaban Rasha, Vladimir Putin ya ce nasararsa a zaɓen shugaban kasar ta nuna karara yarda da mutane ke da shi kan muradunsa. A jawabin da...
Shahararran Attajirin nan da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirka, Alhaji Aliko Dangote ya kaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar Musulmi masu azumi su...