Kungiyar Saqafatu Movement Foundation ta raba kayayyakin Sallah ga marayu na dubban naira domin samun falalar wannan wata mai albarka na Ramadan. Shugabar kungiyar, Malama...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya kara adadin kuɗin da bankunan kasuwanci za su mallaka a matsayin jari zuwa Naira biliyan 500. CBN, ya ce dole...
Gwamna Uba Sani, na jihar Kaduna ya yi alkawarin bai wa ɗaliban Kuriga 137 da aka kubutar daga hannun ’yan bindiga tallafin karatu. Uba Sani ya...
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi kira ga malamai da shugabannin addini da su guji “ƙasƙantarwa da kuma la’antar ƙasar” a cikin wa’azi kuma huɗubobinsu. ...
Kungiyar Marayu ta Jam’iyyatu Tukaful Aytam ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna ta taimaka mata wajen gina cibiyar koyarda sana’o’i. Shugabar kungiyar, Malama Rabi’atu...
An sake fuskantar katsewar wutar lantarki sakamakon lalacewar babban layin lantarki na ƙasar nan a ranar Alhamis. Layin ya lalace ne da misalin ƙarfe 4:30 na...
Shugaban Kasar Nijeriya Ahmed Bola Tinubu ya bayyana cewa ya zama dole a riƙa ɗaukan mutanen da ke da hannu a aikata miyagun laifuka a matsayin...
Mai martaba Sarkin Kauru a Jihar Kaduna, Alhaji Zakari Ya’u na biyu, ya kara fadakar da al’ummar masarautarsa game da matsalar tsaro, duba da yadda ake ...
Babban kwamandan Kungiyar ‘Yan sintiri ta Sakai ta kasa da aka fi sani da “Vigilante Group of Nigeria,” ya bayyana rashin goyon bayansu na kafa ‘Yansandan...
Yaƙin Badar ya faru ne a 17 ga watan Ramadan a shekara ta biyu bayan hijira, shi ne na farko tsakanin ƙuraishawa da Annabi (SAW), wanda...
Mahaifiyar marigaya Ummita, Fatima Zubairu ta nuna godiya ga Allah kan hukuncin da aka yanke wa dan China da ya kashe mata ‘yarta. Mahaifiyar ta bayyana...
Wasu kwamandojin Boko Haram biyu, Ibrahim Muhammed da Auwal Muhammed, sun mika wuya ga sojojin rundunar hadin gwiwa ta MNJTF da ke Monguno a Jihar Borno....
Gwamnatin Uganda ta umarci dukkan ma’aikatanta da su rinƙa ware sa’a biyu a duk mako suna motsa jiki domin su kasance cikin ƙoshin lafiya. Gwamnatin ta...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana riko da tsarin nan na “safe school initiative” a matsayin sirrin da ya sa ba cika samun...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa dan Chinan nan FrankGeng Quarong da ya kashe Ummita hukuncin kisa ta hanyar rataya. Mai Shari’a Sunusi Ado...