Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce mutane 8 ne suka rasa rayukansu a sanadiyyar bala’o’i daban-daban a cikin watan Mayun 2024. Jami’in hulda...
Shugaba Kasa Bola Tinubu ya umurci Ministan Kudi da Tattalin Arziki, Wale Edun, da ya lissafo abin da za a kasha idan Gwamnati ta biya sabon...
Jami’ar Fasaha ta Tarayya ta Minna da ke jihar Neja ta zama ta biyu a cikin jami’o’in Najeriya a lambar yabo ta tallafin bincike na Asusun...
Shugaban kwamitin majalisar dattijai mai kula da ayyukan noma da raya karkara, Sanata Saliu Mustapha, ya Jaddada kudirinsa na tallafama yunkurin gwamnatin tarayya wajen bunkasa sashen...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta ce za a fara jigilar maniyyata na bana daga ranar Litinin 3 ga watan Yuni 2024. Babban Daraktan...
Majalisar karamar hukumar Kiyawa ta bada gudunmawar naira dubu dari bakwai ga maniyyatan aikin hajjin bana na yankin. Shugaban karamar hukumar, Alhaji Nasiru Ahmad ya bayyana...
Mai Martaba Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Ahmad Muhammad Sani ya sake jaddada kudirinsa na ci gaba da tallafawa makarantun tsangaya da na islamiya...
Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Jigawa ta bukaci maniyyatan Jihar su zama cikin shiri domin ana dab da fara jigilar su zuwa kasa mai tsarki...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa ayyukan samar wa al’umma mafita da gwamnatinsa ke yi na samun tagomashi sosai, kuma an samu gagarumin sakamako...
Nigeria, we hail thee, Our own dear native land, Though tribe and tongue may differ, In brotherhood, we stand, Nigerians all, and proud to serve Our...
An zaɓi ɗan ƙwwallon Real Madrid, Jude Bellingham a matsayin gwarzon ɗan wasan La Liga na bana a kakar farko da ya yi a Sifaniya. Bellingham,...
Majalisar wakilai za ta sanyawa Ministan Muhalli da Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) takunkumi idan har suka kasa amsa gayyatar...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya ce gwamnati ta sanya jihar a cikin wani tushe na farfado da tattalin arziki da wadata cikin shekara daya...
Sojojin Isra’ila na cigaba da luguden bama-bamai a kudancin Gaza, duk da kiran da ake musu na su tsagaita wuta domin daina kashe fararan-hula. Algeria ta...
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Bauchi Sheik Dahiru Usman Bauchi Ya Amince Da Hada Ilimin boko da Manhajin Almajiri. Jagoran mabiya darikar Tijjaniya Sheikh Dahiru...