Gwamnatin jihar Kebbi ta amince da tallafin Naira miliyan daya ga kowane mahajjacin jihar su dubu uku da dari uku da arba’in da hudu domin sauke...
Manchester City da Arsenal sun ɗaga darajar Liverpool a gasar Premier sakamakon canjaras da suka yi babu ci a wasan da suka buga a Etihad. A...
Wasu mutane sun fasa rumbun abincin gwamnati a Jihar Kebbi da ke Unguwar Bayan Kara a Birnin Kebbi a ranar Lahadi. Mutanen da suka fasa rumbun...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya amince da biyan tallafin Naira miliyan daya ga kowane mahajjaci daga jihar don yin aikin Hajjin bana a karkashin...
Rundunar sojojin Isra’ila ta ce ta janye daga asibitin al-Shifa da ke birnin Gaza bayan wani samame na tsawon mako biyu, wanda ya yi raga-raga da...
Babbar jam’iyyar adawa ta Turkiyya ta yi iƙirarin samun manyan nasarori a zaɓen da aka yi cikin manyan biranen ƙasar na Istanbul da Ankara. Sakamakon wata...
Akalla ƴan jarida bakwai ne suka jikkata sakamakon hari ta sama da Isra’ila ta kai asibiti a tsakiyar Gaza. Rundunar sojin Isra’ila ta ce ta kai...
Rundunar sojin Najeriya tare da haɗin gwiwar jami’an tsaro sun tartwatsa sansanin ƴan ƙungiyar IPOB da takwararta ta ESNda ke cikin dajin Ezioha a karamar hukumar...
Liverpool ta bi sahun Manchester United da Chelsea a fafutukar neman sayen matashin danwasan tsakiya na Benfica Joao Neves, mai shekara 19, dan Portugal, wanda kwantiraginsa...
Attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun Gidauniyar Aliko Dangote, ya ƙaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar Musulmi su dubu 10 a Jihar Kano, jiharsa...
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya ce wasu daga cikin matsalolin da Najeriya ke fuskanta sun samo asali ne tun daga lokacin turawan mulkin mallaka. Obasanjo,...
Majalisar Karamar Hukumar Kauru dake Jihar Kaduna ta raba kashi na 2 na kayayyakin tallafin abinci da suka kunshi buhunan masara da shinkafa 600 kowannensu,...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ta gaji bashin dala miliyan 587 da bashin Naira biliyan 85 da kuma ayyukan kwangila 115 daga...
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad ya amince da biyan kashi hamsin bisa dari na cikon kudaden aikin Hajjin 2024 ga Alhazan jihar. Hakan ya biyo bayan...