Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a harin kasuwar kauyen Sokoto da ya yi sanadin...
Cibiyar tabbatar da zaman lafiya da sasantawa ta ce tana ganawa da manyan abokan hulda da masu ruwa da tsaki a duk fadin kasar a wani...
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Mairiga Aliyu Katuka a matsayin shugaban Hukumar kula da kasuwannin shinko na kasa. Wata sanarwa da mai...
Matatar man Aliko Dangote ta sanar da ƙara rage farashin man dizel zuwa naira 1,000 kan kowacce lita. A cikin wata Sanarwa da kamfanin ya Fitar...
Mutane masu lalurar nakasa su 100 za su amfana da shirin gwamnatin jihar Plateau na naira dubu 100 kowanensu domin bunkasa samarda abinci. Uwargudan shugaban kasa...
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya kaddamar da shirin da ke da nufin ciyar da tattalin arzikin kasa zuwa wani sabon matsayi. Da yake jawabi a...
Farmakin Rundunar Sojin Saman Najeriya a maboyar ‘yan ta’addar ISWAP ya hallaka sama da kwamandojin ‘yan bindiga 30 a kauyen Kolleram da ke gabar tafkin Chadi,...
Gwamnan jihar Umar Namadi ya fara wani gagarumin ziyarar gani da ido zuwa kasar Habasha tare da wata babbar tawaga da ta hada da manyan...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga daukacin ‘yan Najeriya da su hada kansu su dukufa wajen gina kasa mai inganci. Shugaban ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ba da tabbacin a shirye ta ke na tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin ‘yan kasa kafin, lokacin...
Rundunar tsaron farin kaya ta Najeriya, reshen jihar Kano, ta kammala dukkan shirye-shiryen tsaro da suka dace domin gudanar da bukukuwan karamar Sallah lafiya a...
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kebbi, Chris Aimionowane, ya umurci, jami’an ‘yan sanda su ci gaba da aikin su na tabbatar da tsaro kafin da kuma...
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta ce an samar da isassun matakan tsaro domin tabbatar da gudanar da bukukuwan Sallah ba tare da tangarda ba a...
Gwamnatin Tarayya, ta ƙaddamar da rabon tan 42,000 na hatsi ga mabuƙata a Jihar Sakkwato. Rabon wani ɓangare ne na umarnin shugaba Bola Tinubu, na tallafa...
Kasurgumin dan ta’addar da ya addabi yankin Batsari a Jihar Katsina da wani yanki na Jihar Zamfara ya gamu da ajalinsa a hannun Kachalla Dan Karami....