Shugaba kasa, Bola Tinubu, ya bukaci masu hannu da shuni da su taimaka wa marasa galihu a cikin al’umma domin rage musu radadin da suke ciki...
Tsohon shugaban Kasa, kuma ɗaya daga cikin masu shiga tsakani kan rikicin ƙungiyar ECOWAS da jumhuriyar Nijar, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya yi kira ga...
Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Kasa NDLEA reshen Jihar Borno, sun kama wasu dattawa biyu kan zargin safarar miyagun ƙwayoyi. Hukumar...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta cafke manyan motoci 21 makare da kayan abinci da sauran kayayyaki,...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta fara raba hatsi a faɗin ƙasar a wani mataki na rage matsin rayuwa da ƴan Najeriya suke ciki. Ministan aikin...
Shugaban kasa Bola Tinubu da sarkin Qatar, Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani, sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi da za su bude kofar inganta muhimman...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da soke lasisin gudanar da ayyuka na wasu ’yan canji 4,173 a faɗin ƙasar nan take. CBN ya ce daga...
Shugaban Kasar Najeriya, Bola Tinubu, ya kaddamar da layin dogo ‘Red line’ na zamani a birnin Legas. Aikin mai tsawon kilomita 37 zai karade wasu manyan...
Kamfanin wutar lantarki na Ghana (ECG) ya katse wutar lantarkin majalisar dokokin ƙasar a ranar Alhamis saboda gaza biyan bashin kuɗi cedi miliyan 23 da ake...
Kamfanin sarrafa albarkatun mai na Najeriya, NNPCL ya ce ya gano haramtattun matatun mai 84 da haramtattun bututan mai 66 cikin makon da ya gabata a...
Shugaban kunguyar a Jihar Plateau Comrade Eugene Manji yace tsadar rayuwa da ake fuskanta a kasan Nan ya wuce tunanin kowane Dan kasan Nan. Masu gangamin...
Ƙungiyar masu gidajen burodi ta Najeriya (AMBCN) ta ce ta dakatar da duk wasu ayyukanta daga yau 27 ga watan Fabarairu. A cikin wata sanarwa da...
Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya damka wa majalisar dokoki ta kasa kundin bukatun al’ummar Najeriya zuwa ga gwamnatin tarayya. Bukatun da...
Babban Bankin Najeriya ya kayyade wa ’yan canji yadda za su rika sayar da Dala, da kuma ribar da za su dora. A ranar Talata babban...
Wata gobara da ta tashi da tsakar dare ta lalata sama da shaguna 50 da kadarori da kudin su ya kai naira miliyan 150 a kasuwar...