A kalla mutane goma ne suka mutu yayin da wasu da ba a tantance adadinsu ba suka samu raunuka sakamakon turmutsitsin da ya faru a Sokoto....
Rundunar ‘yan sandan birnin New York za ta biya dala miliyan 17.5, a wani shari’ar da wasu mata Musulmi suka jagoranta, waɗanda aka tilasta musu cire...
Hukumar Alhazai ta Najeriya, ta ce aƙalla maniyyatan Najeriya 51,447 ne za su sauke farali a aikin Hajjin bana a ƙasar Saudiyya. Shugaban hukumar, Malam Jalal...
A rika shan ruwa a-kai-a-kai A rika zama a wuraren da ke da sanyi domin hutawa Kada a bar yara a cikin mota a rufe idan...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargaɗin cewa idan ba a ɗauki matakan kare lafiya ba, to akwai yiyuwar mazauna Abuja, Kano, da sauran...
Shugaba Bola Tinbu, zai bar Abuja babban birnin Najeriya ranar Lahadi zuwa Legas don yin bikin karamar sallah. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da...
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ta shirya jerin ayyuka domin tunawa da cika shekaru sittin da kafuwa da kuma jajircewa wajen kare martabar Najeriya. ...
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sahun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra’ila makamai. Cikin wata takarda...
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya tabbatar wa mazauna garin Takum cewa gwamnati za ta nemo hanyoyin tallafawa don sake gina gidajen da guguwa ta...
Gwamnatin jihar Kaduna ta fara rabon kayan abinci ga ‘yan gudun hijira sama da dubu daya da ‘yan fashi daji suka raba da gidajensu a karamar...
Wata kakkarfar Guguwar ta kashe mutum daya tare da jikkata wasu da dama tare da lalata gidaje sama da dari a Agbashi da ke karamar hukumar...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kwara, ta ce za ta kara karfafa matasa su shiga wasannin motsa jiki...
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya kaddamar da rabon kayan abinci na Ramadan karo na hudu ga mabukata da marasa galihu a kananan hukumomin...
Dokta Gideon Avar, likitan ido, ya jaddada mahimmancin duba lafiyar mutanen da suka kai shekaru arba’in zuwa sama don hana makanta. Kamar yadda Daraktan Likitoci...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya rattaba hannu a kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu. Ya sa hannu kan dokar ce a Fadar Shugaban Ƙasa da...