Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kaddamar da bincike kan zargin kisan da aka yi wa Abdullahi Abdulwahab Magaji, ma’aikaci a hedikwatar Hukumar a...
Hukumar samar da ayyukan yi ta kasa ta tabbatar da aniyar ta wajen magance kalubalen rashin aikin yi tsakanin matasa ta hanyar ba...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta bayar da kwangilar aikin sake gina titin Kiyawa zuwa Birnin kudu. Gwamna Umar Namadi ya bayyana hakan...
Israila ci gaba da luguden wuta a Gaza a jiya Lahadi, a yayin da dakarunta ke fafatawa da mayaƙan Hamas a sassa da dama na yankin,...
An Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Kula Da Jin Dadin Jami’an Da Ke Aiki Akan Iyakokin Kasan nan Shugaban Hukumar Kula da Shige da Fice ta...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Déby murnar nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a makon da ya gabata....
Sakataren zartarwa na Hukumar Kula da Asibitin Jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya gargadi jama’a da su nisanci gidaje ko dakunan da...
Sabuwar jami’ar Muhammad Kamaludeen dake Ilorin ta yaye dalibai karon farko da suka su 146. Da yake nasa jawabin shugaban jami’ar Farfesa Rasheed Jimoh...
Jami’an tsaro sun ceto daliban da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi. Rundunar hadin gwiwar sojoji...
Hukumomin Chadi sun tura dakaru sassan kasar don su kwantar da tarzomar da ta barke bayan zaben shugaban kasar da aka yi, inda alkaluma ke nuna...
Hukumar Hana Fasakauri ta Nijeriya wato Kwastam ta kama wasu jirage marasa matuƙa guda 148 da kuɗinsu ya kai kimanin naira miliyan bakwai da kuma injina...
Dan wasan gaban Faransa Kylian Mbappe ya sanar da cewa zai bar PSG a karshen kakar wasanni ta bana. Mbappe mai shekara 25 ya sanar da...
Shugaba Bola Tinubu ya yaba da bude kamfanin sarrafa sinadarin yin batura mafi girma a Najeriya a garin Lafia na jihar Nasarawa, a matsayin wata alama...
Aƙalla makiyaya biyu da shanu 150 ne rahotanni suka ce wasu ‘yan bindiga sun kashe a wani hari da suka kai gundumar Kwal da ke Ƙaramar...
Ministan sufuri na Najeriya Sanata Sa’idu Alƙali ya ce za a kammalakashi na farko na aikin layin dogo da ya tashi daga Kano zuwa Maraɗi mai...