Labarai
A Lagos Shugaban Kasa Tinibu Zai Bikin Sallah Karama
Shugaba Bola Tinbu, zai bar Abuja babban birnin Najeriya ranar Lahadi zuwa Legas don yin bikin karamar sallah.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai bai wa shugaban ƙasar shawara kan harkokin yada labarai, Ajuri Ngelale ya fitar ranar Asabar.
“Shugaba Tinubu zai yi bikin sallah ne tare da iyalansa a Legas, inda zai yi amfani da lokacin wajen yi wa Najeriya addu’a, musamman ganin irin tarin matsaloli da kasar ke fama da su,” in ji sanarwar.
Bello Wakili/Wababe
-
Ilimi6 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai5 days agoGwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
-
Labarai20 hours ago
Dakarun Soji Sun Ceto Mutane 23 Tare Da Kama Lakurawa Hudu
-
Labarai22 hours ago
NWDC Ta Sanya Tsaro A Matsayin Babban Fifikon Ta
