Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Déby murnar nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a makon da ya gabata....
Shugaba Bola Tinbu, zai bar Abuja babban birnin Najeriya ranar Lahadi zuwa Legas don yin bikin karamar sallah. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da...