Ilimi
Jihar Kebbi Za Ta Biya Kudin Makaranta Naira Miliyan 585 Ga Dalibanta Da Ke Indiya
Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Nasir Idris, ya amince da fitar da Naira miliyan 585 domin biyan kudin karatu na ‘yan asalin jihar 100 da ke karatu a jami’o’i daban-daban na kasar Indiya.
Kwamishinan ilimi mai zurfi na jihar Isa Abubakar Tunga, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai, ya bayyana cewa hakan na daga cikin kokarin gwamnan jihar na bunkasa ilimi da kyawawan dabi’u a makarantun gaba da sakandare.
Ya bayyana cewa, nan ba da dadewa ba gwamnatin jihar za ta bai wa daliban da ke karatu a Masar kudaden tallafin karatu saboda suna karkashin kulawar tallafin karatu na na kasar Misra.
Abdullahi Tukur
-
Ilimi6 days agoAn Raba Kayan Makaranta 20,243 Ga Ɗalibai A Gwarzo
-
Labarai7 days agoGwamnatin Jigawa Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Shirye-shiryen Hajjin 2027
-
Labarai7 days agoUNICEF Ta Ƙaddamar Da Shirin Koyar Da ’Yan Mata Sana’o’i A Katsina
-
Labarai7 days agoNSCDC Ta Kama Mutane Tara Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi Da Sata A Zamfara
-
Labarai7 days agoMataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron BRICS A Indiya
-
Labarai7 days agoMajalisar Dokokin Kano Ta Buƙaci Kammala Aikin Faɗaɗa Hanyoyin Ban-ruwa Na Madatsar Ruwan Watari
-
Labarai7 days agoMasu Amfana Da Shirin KWACReSAL A Kwara Sun Faɗaɗa Gonaki
-
Labarai5 days agoGwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
